
16/12/2024
INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI UN
كل نفس ذاقة الموت😢
Allah Yayiwa Imam Abdullahi Dan Sidi Azare Rasuwa Jiya Lahadi 15/12/2024,
Ni Dai Wallahi Abun Dana Sani Wallahi Masoyin Annabi s.a.w ne,💚🤝
Shi dai Imam Abdullahi Allah yayi masa rasuwane Ta sana diyyar isarda sakon (Annabi s.a.w) Jiya Asabar ya Gabatar Da majalasi Agarin tattaba Wani kauye Dake jihar Yobe, Damaturu,😢
Muna rokon Allah Ya Sadashi Da Manzon tsira annabi Muhammadu sallallahu Alaihi wasallam 🤲
Allah Ya Jikansa Da Rahama,🤲
Muna Mika Sakon Ta'aziyya Daga Jama'atu Ahababu Rasulillahi S.a.w Borno State Ga Iyalan Sa Damu Dalibansa Da Dukkanin Masoya Annabi S.A.W Na🙏 Jama'atu Ahababu Rasulillahi S.a.w.
Wadan Da S**a Ji Rauni Kuma Allah Yaba Su Lapia Alfarmar Annabi s.a.w,
JARAN MEDIA BORNO STATE