Jibwis Borno State Shani Nhq Jos

Jibwis Borno State Shani Nhq Jos JIBWIS NEWS

31/07/2024

@🇶🇦Kqasim🇶🇦🇸🇦🇵🇸:And they say (non believers) There is not but our worldly life , we die and live nothing destroys us except time, and they have no knowledge about that they are only assuming. qrn 45:24

SANARWA! SANARWA!! SANARWAZA'AYI WA'AZI A MUSARI DAKE BAGA ROADKungiyar Jama'atu Izalatil Bidi'ah Wa'ikamatis Sunnah Nat...
07/05/2024

SANARWA! SANARWA!! SANARWA

ZA'AYI WA'AZI A MUSARI DAKE BAGA ROAD

Kungiyar Jama'atu Izalatil Bidi'ah Wa'ikamatis Sunnah Nat HQ Jos RESHEN Jihar Borno na Gayyatar Al'ummar Musulumai Zuwa Wurin Wa'azinta na Anguwa Anguwa Acikin Maiduguri.

Karkashin Jagorancin Sheikh Modu Mustapha Albarnawy, Shugaban Majalisar Malamai JIBWIS BORNO.

Wa'azin Zai Gudana Kamar Haka:

RANA: Juma'a -10th May 2024

WURI: Masallacin JIBWIS Na Musari, Layin Ambursa Clinic, Hanyar Maimalari Barracks Dake Baga Road, Maiduguri

LOKACI: Bayan Sallar Magriba

Allah Ya Bada Ikon Halarta, Amin

JIBWIS Social Media Committee, Borno State-Nigeria
Tuesday 7th May 2024CE

Barka da jumma'a Fadilathul Ash sheik muhammad sani yahaya jingir đź•‹
19/04/2024

Barka da jumma'a

Fadilathul
Ash sheik muhammad sani yahaya jingir

đź•‹

đź’ĄKAYAN AGAJIđź’ĄAduk lokacinda dan agaji yaga malaminsa sanyeda kayan agaji babu shakka zai sakejin kwarin gwiwa danganin c...
10/04/2024

đź’ĄKAYAN AGAJIđź’Ą

Aduk lokacinda dan agaji yaga malaminsa sanyeda kayan agaji babu shakka zai sakejin kwarin gwiwa danganin cewa kayamai mahimmanci yake sakawa

Happy eid mubaraq

YAN AGAJIAllah ya saka muku da alkhairi Allah bada lada
02/04/2024

YAN AGAJI

Allah ya saka muku da alkhairi

Allah bada lada

Allahu Akbar Jibwis 002 Sheik Yusuf Sambo rigachikumAllah ya kara lafiya
30/03/2024

Allahu Akbar Jibwis 002

Sheik Yusuf Sambo rigachikum

Allah ya kara lafiya

•💥•Daga Convacation Square Gombe•Sheikh Yusuf Muhammad Sambo Rigacikum Ya Amsa Gayyatar dalibai Domin Gabatar Musu da Le...
24/03/2024

•💥
•Daga Convacation Square Gombe
•Sheikh Yusuf Muhammad Sambo Rigacikum Ya Amsa Gayyatar dalibai Domin Gabatar Musu da Lecture.
•Muna Fatan Allah Ya Lankwanta Maka Alkhairi.
•Ameeeeeeen🙏🙏🙏

Alhamdulillah Day 10May Allah accept our Ibadat
20/03/2024

Alhamdulillah
Day 10

May Allah accept our Ibadat

Address

Shani
Maiduguri

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jibwis Borno State Shani Nhq Jos posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share