Umdahu Standard Vision

Umdahu Standard Vision Umdahu films production is a production that will bring a new update movie and series to you

  by Bifa Mohammed Adamu
02/10/2025

by Bifa Mohammed Adamu

wanna shine governor na central Bank na Afghanistan, Gwamnan babban banki na ƙasar Afghanistan' “Haji Mohammad Idris” 😂🙌
30/09/2025

wanna shine governor na central Bank na Afghanistan, Gwamnan babban banki na ƙasar Afghanistan' “Haji Mohammad Idris” 😂🙌

BA'A TABA KASHE KUDI IRIN NA WANNAN WAKAR BA.Mawaki Bilal Villah ya bayyana cewa ba a taɓa kashe wa wata waka kuɗi irin ...
28/09/2025

BA'A TABA KASHE KUDI IRIN NA WANNAN WAKAR BA.

Mawaki Bilal Villah ya bayyana cewa ba a taɓa kashe wa wata waka kuɗi irin yadda aka kashe wa wakar da s**a yi tare da Sarkin Waka mai suna More.

A cewarsa, an biya ₦500,000 domin buga kiɗan waƙar, sannan kuma gaba ɗayan aikin buga wakar yan kashe fiye da ₦1.5 miliyan.

27/09/2025

Malam bahaushe yache sana’a goma maganan gobara.

Sana’a nawa kakeyi?

Kai malam Algaita Masifah ne😲Wato da naji muryar mutumin nan ta zahiri se da na yabawa kamfanin Algaita qwarae da gaskeS...
27/09/2025

Kai malam Algaita Masifah ne😲

Wato da naji muryar mutumin nan ta zahiri se da na yabawa kamfanin Algaita qwarae da gaske

Saboda yadda muryar da ake ba shi (Nagori) tayi matuqar yanayi da muryar shi ta gaske, sosai fah wlh sun matuqar kamantawa, murya ce ita dai ba daga hanci ba ita kuma ba daga maqogaro ba... Allah me hikima

Ko da yake haka sukewa duk sauran characters da suke fassarawa, ko wanne ana bashi murya wadda taso tayi shige da tashi ta gaske.

27/09/2025

Cikin kalmar (KAZAURE) zaka/ki iya ciro mana kalmomin hausa guda 4?

24/09/2025
Anfara daukan sabon shirin GIDAN DUNIYA
22/09/2025

Anfara daukan sabon shirin GIDAN DUNIYA

12/09/2025
COPYDA DUMI DUMI: ina ƙalubalantar Kiri*sto*cin duniya cewa, Idan Har Y£su Almasihu Shine Allah, To waye Ya Halicci Duni...
12/09/2025

COPY
DA DUMI DUMI: ina ƙalubalantar Kiri*sto*cin duniya cewa, Idan Har Y£su Almasihu Shine Allah, To waye Ya Halicci Duniya Da abin Dake cikin Ta kafin A Haifi Y£su?, Saboda haka Ina roƙon ƴan uwanmu Ƙiri*sto*ci ku dawo addinin Musulunci, inji Baban Chinedu.

Ina roƙon ƴan uwanmu Ƙiri*sto*ci ku dawo addinin Musulunci, manyan ku ba za su taɓa gaya muku gaskiya ba, amma Musulunci shine hanya mai ɓullewa.

Muna ƙaunar ku a matsayin na yan uwa, munfi so ku haɗu da Allah lafiya, dan haka nake roƙon ku, kuyi tunani kuyi nazari, domin dacewa ranar alkiyama.

Kana Taɓa Wannan shuɗin Rubutu Zai Kai Shafin Jaridar 👉 Duniyar labarai 👈Sai Ka Dangwali Alamar Like👍 Ko Follow, Kai Tsaye Zaka Ringa Sam

Bayan samun tallafin gwamnatin Nigar don jinyar sa, Malam Nata’ala ya bayyana soyayyarsa ga Nijar ta hanyar riga da tuta...
12/09/2025

Bayan samun tallafin gwamnatin Nigar don jinyar sa, Malam Nata’ala ya bayyana soyayyarsa ga Nijar ta hanyar riga da tuta.

Ƴan Boko Haram sun kashe mutane 66 a wasu tagwayen hare-hare da s**a kai a yankunan Bama da Monguno na jihar Borno a dar...
08/09/2025

Ƴan Boko Haram sun kashe mutane 66 a wasu tagwayen hare-hare da s**a kai a yankunan Bama da Monguno na jihar Borno a daren Juma’a a kauyen Darul Jamal da ke garin Bama, inda aka kashe maza 61 da mata uku.

Address

Jiddari Opp Sentral Mosque
Maiduguri

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Umdahu Standard Vision posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Umdahu Standard Vision:

Share