Aji Global Ventures

Aji Global Ventures Home of quality graphic design and logo making.

Karfin matasa da Al umma kenan Yayin da matasa sukayi ta report na account din mawaki rarara Facebook tuni sunyi blockin...
28/07/2024

Karfin matasa da Al umma kenan
Yayin da matasa sukayi ta report na account din mawaki rarara Facebook tuni sunyi blocking nashi

A Daren Jiya Mai Girma Gwamnan Jahar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf Ya Karbi Bakuncin Jakadun Ƙasar Saudiyya A Fadar Gwamn...
11/07/2024

A Daren Jiya Mai Girma Gwamnan Jahar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf Ya Karbi Bakuncin Jakadun Ƙasar Saudiyya A Fadar Gwamnatin Jahar Kano.

The Federal Executive Council on Wednesday stepped down memoranda for some major projects requiring additional funding.
10/07/2024

The Federal Executive Council on Wednesday stepped down memoranda for some major projects requiring additional funding.

Nan da kwana 180 farashiɲ abinci zai karye a Nąjeriya, Céwar Ministan Noma Sanata Abubakar Kyari Daga Comr Bashir Mohamm...
10/07/2024

Nan da kwana 180 farashiɲ abinci zai karye a Nąjeriya, Céwar Ministan Noma Sanata Abubakar Kyari

Daga Comr Bashir Mohammed bulama

DAƊUMI-ƊUMI: Sanata Kawu Sumaila Ya Shigar Da Ƙuduri Domin A Raba Jahar Kano Gida 2 Sanatan Yana Neman Majalisar Dattawa...
10/07/2024

DAƊUMI-ƊUMI: Sanata Kawu Sumaila Ya Shigar Da Ƙuduri Domin A Raba Jahar Kano Gida 2

Sanatan Yana Neman Majalisar Dattawa Ta Amince A Ƙirkiri Jihar Tiga.

Menene ra'ayinku?

Daga Comr Ibrahim aji aliyu

Hukumar Yan sandar jihar Abuja takama wani mutum da sashen jikin Adam adaren jiya talata Daga Comr jidda Mohammed
10/07/2024

Hukumar Yan sandar jihar Abuja takama wani mutum da sashen jikin Adam adaren jiya talata

Daga Comr jidda Mohammed

Shigo da abinci zai kawo koma baya ga nasarorin da aka samu a noman shinkafa, masara da noman alkama a Najeriya.- Cewar ...
10/07/2024

Shigo da abinci zai kawo koma baya ga nasarorin da aka samu a noman shinkafa, masara da noman alkama a Najeriya.
- Cewar Kungiyar Manoma.
Daga Comr muktar sh*ttu galadi

news media

DA ƊUMI ƊUMI: Buhun Masara Ya Karye ₦77,000 A Kasuwar Anchau Jihar Kaduna.  Daga Abbass Isma'eel Yar'adu'a Anchau Ofishi...
10/07/2024

DA ƊUMI ƊUMI: Buhun Masara Ya Karye ₦77,000 A Kasuwar Anchau Jihar Kaduna.

Daga Abbass Isma'eel Yar'adu'a Anchau

Ofishin Sarkin Kasuwa na ƙaramar hukumar Anchau Jihar Kaduna Ƙarƙashin Jagoronci maimartaba Alh. Aminu Ɗanjuma Anchau ya bada sanarwa karyewar kayan hatsi a ƙaramar hukumar na ancahu Jihar Kaduna kamar yadda ofishin ya fitar da farashin kayayyakin na masarufi a hukumance kamar haka.

Farashin mu a yau talata 9/07/0224, sune kamar haka ƙasa.

MASARA
Mai aure 85k 83k 82k 81k
Mara aure 80k 78k 77k

FARIN WAKE
₦180k ₦170k ₦165k ₦160k

BUHUN WAKEN SOYA
₦85k ₦83k ₦82 81k

BUHUN DAWA
₦88k ₦87k ₦85k

BUHUN SHINKAFA
₦58k ₦56k ₦55k ₦54k

BUHUN BARKONO
₦60k ₦56k ₦53k

KWALIN SIKARI MAZARƘWAILA
₦35k
₦25k ₦19k

TAKIi UEREA
₦36200

DAURO
₦93k ₦92k

BUHUN FULAWA
₦73k ₦72k

BUHUN SIKARI
₦80k ₦79k

KWALIN TALIYA
₦17200
₦16k ₦15k

KWANDON TUMATUR BUSHASHSHE
₦150k ₦130k ₦120k

KWANDON TATTASAI BUSASHSHE
₦140k ₦120k

BUHUN SHAMBO
₦130k

BUHUN ALBASA
₦65k ₦60k ₦50k ₦45k

Sanarwa daga ofishin Sarkin Kasuwar Anchau Jihar Kaduna, sai kuma a mako mai zuwa idan Allah ya kai mu zaku jimu ɗauke da wani sabon shirin na farashin kayayyakin.

Wani matashi Dan agaji tareda mahaifiyarsa Yar agaji
08/07/2024

Wani matashi Dan agaji tareda mahaifiyarsa Yar agaji

Dr Zakir Naik Ya amince da yin muqabala tsakanin shida da professor sadhguru jaggi vasudev
12/01/2023

Dr Zakir Naik Ya amince da yin muqabala tsakanin shida da professor sadhguru jaggi vasudev

Jami an hukumar dss sunyi awun gaba da wata matashiya yayinda take yaga hotan tinubu a jihar Inugu
12/01/2023

Jami an hukumar dss sunyi awun gaba da wata matashiya yayinda take yaga hotan tinubu a jihar Inugu

Jaruma fati washa da bayyanawa duniya irin mijin da takeson aure Kamar yadda jaridar ATP Hausa ta wallafa
09/01/2023

Jaruma fati washa da bayyanawa duniya irin mijin da takeson aure
Kamar yadda jaridar ATP Hausa ta wallafa

Address

Maiduguri

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Aji Global Ventures posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share