YERWA FATO

YERWA FATO YERWA FATO

16/08/2025

assalamu Alaikum
jama'ar Maiduguri Baki Daya wannan Bawan Allah da kuke hotonsa ya rasu ne a hanyan Algeria Kuma Dan Maiduguri ne

ansamu wannan katin a aljuhunsa da ya rasu da jumawa sunan dake kan katin WAZIRI MUSA.

pls and pls Yan uwa da abokan arziki da hakane zamu iya yadawa har Yan uwan sa sugani pls send this to any Group wasup Facebook Instagram
THANK YOU SO MUCH
we are all once together 🤗🤗🤗

Mu Je MAHA ne ba wai muje MAHA bane.Yawan mutane na kuskure gurin rubuta sunan wanda yafi kowa biyayya a duniya a yanzu ...
16/08/2025

Mu Je MAHA ne ba wai muje MAHA bane.
Yawan mutane na kuskure gurin rubuta sunan wanda yafi kowa biyayya a duniya a yanzu wato MAHA.

Mu Je MAHA.

Shugaban masu biyayya na duniya kenan MAHA😂😂😂😂😂
12/08/2025

Shugaban masu biyayya na duniya kenan MAHA😂😂😂😂😂

Kalma daya tak.
10/08/2025

Kalma daya tak.

10/08/2025

Jonathan da Kwankwaso
Na kokarin...........

"Engr. Adam Bukar Bababe, the esteemed Executive Secretary of the Borno Geographic Information Service (BOGIS), graced t...
10/08/2025

"Engr. Adam Bukar Bababe, the esteemed Executive Secretary of the Borno Geographic Information Service (BOGIS), graced the Annual Speech and Prize-Giving Day of Care Bears School, held at the Borno State Hotel. His presence underscores his unwavering commitment to supporting educational initiatives and community development projects in Borno State. As a visionary leader, Engr. Bababe has garnered recognition for his transformative efforts in land administration, youth empowerment, and revenue generation for the state. In his address, he urged students and staff to remain dedicated and hardworking, emphasizing the importance of perseverance in shaping a brighter future."

Engr Bababe's presence highlights his commitment to supporting education and community development initiatives in Borno State. As the an Executive Secretary, he has been recognized for his efforts in transforming land administration, promoting youth empowerment, and generating revenue for the state.

THE EXECUTIVE SECRETARY OF BOGIS, ENGR ADAM BUKAR BABABE CONTINUE WITH HIS USAL KINDNESS GESTURES TOWARDS LESS PRIVILEGE...
09/08/2025

THE EXECUTIVE SECRETARY OF BOGIS, ENGR ADAM BUKAR BABABE CONTINUE WITH HIS USAL KINDNESS GESTURES TOWARDS LESS PRIVILEGED FARMERS, THROUGH HIS FOUNDATION IN KUKAWA LGA, BORNO STATE.

Engr. Bababe the Executive Secretary of Borno Geographical Information Service (BOGIS), has indeed been making a positive impact in his communities, such as:
1. Monguno
2. Cross
3. Kukawa
4. Bundur
5. Baga

His kindness gestures towards less privileged farmers in Kukawa LGA, include distributing 10kg bags of seeds beans and fertilizers to boost their productivity during the rainy season. This initiative aligns with his philanthropic efforts, which have been recognized by many times.

His efforts extend beyond his official duties, showcasing his commitment to uplifting the lives of others in the communities.

JAZAKALLAHUL KHAIRAN!

Abun Kunya ne Abun Allah Wadai Abun Cin Mutunci ne Ace Saida Mu Yan Arewa Mukai Kira Akan Gwamnatin Najeriya Ta Yabawa w...
06/08/2025

Abun Kunya ne Abun Allah Wadai Abun Cin Mutunci ne Ace Saida Mu Yan Arewa Mukai Kira Akan Gwamnatin Najeriya Ta Yabawa wannan Yaran Sannan Ta Futo Ta Yaba Musu

Hakan Yana Nufin Dama Chan Basu da Kima da Mutunci a Wajan Gwamnati Hakan Yana Nuna Basusan Dasu ba Saida Akai Kira Akan Su Lura Dasu ?

Munsan Cewa Gwamnati Tayi Haka ne dan Siyasa Muyi Shiru da Bakin Mu, Sannan Muna Jiran Muga irin Kyautar da Za a Basu Kamar Yadda Aka Bawa Yan Kwallo Masu Saka Gajeran Wando

Allah Ya Kaimu 2027 da Lafiya Sai Mun Chanja wannan Bakaken Azzaluman Wayanda Basa Kaunar Arewa da Yan Arewa

Mun Hango Yadda Mai Girma Shugaban Kasa Bola Ahmad Tunibu Yai live Bidyo da Yan Wasan Najeriya Mata Lokacin da S**aci Ga...
06/08/2025

Mun Hango Yadda Mai Girma Shugaban Kasa Bola Ahmad Tunibu Yai live Bidyo da Yan Wasan Najeriya Mata Lokacin da S**aci Gasar da Bazata Amfanar da Kasar Mu Najeriya ba

Mun Hango Yadda Matar Mai Girman Shugaban Kasa Remi Tunibu a Cikin Kitchen Tana Yabawa Tawagar Yan Kwallon Mata Bayan Tashi daka Wasan da S**a d**e Morocco daci 3-2 Gasar African women cup

Mun Hango Yadda Akaiwa Tawagar Yan Wasan Najeriya Ta Mata Alkawarin Zunrutun daloli Har Kimanin dala $100k ga Kowacce Daka Cikin Su Banda Kyautar Gidaje

Amman Abun Kunya Abun Takaici Abun Allah Wadai Yara Guda Uku Kachal Daka Arewacin Najeriya Sunje UK Sun doke Kasashe Sama da 60 Shiru Kakeji Ta Kowacce Fuska Matakin Gwamnatin Najeriya

Babu Yabawa Babu Kyauta Babu Girmamawa Sabida Kawai Sun Futo Daka Arewacin Najeriya lambar Zinare da Tagullah S**aci Su Uku Sun Nuna Gogewa su da Kwarewa ta Kowacce Fuska a Matakin İlimi

Kuma duk wasu Alamu Sun Nuna Yaran nan Zasu iya Zama Manyan Kwararru Nan Gaba Wayanda Zasu Taimaki Kasar Mu Najeriya Amman Sabida Kiyayya da Mugunta irin ta wannan Gwamnatin an Dauke Kai An Nuna Kamar Ma ba,asan Sunyi ba

Tsabagen Abun Kunya Abun Allah Wadai Wallahi ina Ganin Tsohon Minister Sadarwa Professor Isa Ali Pantami Yana Magana Akan Yaran nan Shine dai Karshen uzuri idan Ance Ma Ba, aga Rubutun Mu Yaku Bayi da Muke ba Amman Har Yanzu Shiru Kamar
Ma Basusan Anyi ba

Sabida ba Daka Kudancin Najeriya S**a Futo ba Sabida Ba Gajeran Wando S**a Saka S**a Buga Kwallo ba

Barr. Abdul-Hadee Isah Ibraheem ✍️Zai iya yiwuwa nan gaba k**ar shekaru 50 ko 80 masu zuwa ginin Makarantu da Bankuna su...
06/08/2025

Barr. Abdul-Hadee Isah Ibraheem ✍️

Zai iya yiwuwa nan gaba k**ar shekaru 50 ko 80 masu zuwa ginin Makarantu da Bankuna su bace daga doron 'kasa, wato physical structures ya zama babu su.
Zai iya kasancewa nan gaba a rasa 'yan sanda ko sojojin da zasu dauki bindiga su kare kasar su daga cikin mutane.

Abu ne mai sauki yayin school Certificate ya zama tarihi, wato kaje makaranta ka kammala a baka certificate ya zama tsohon yayi.
~ Babu mamaki nan gaba kadan kana zaune a gidan ku a Lagos ko Bauchi zaka sayi Turare daga kasuwar Sabon Garin Kano, kana daga wajen zaka ji kamshin Turare ka zabi wanda kake so a kawo maka cikin minti 1 ko 2.

Ba mamaki nan gaba yin amfani da waya, phone call ko typing rubutu ya zama tsohon yayi har a dinga cewa haka mutane da suke zama suyi typing rubutu.
Ba mamaki nan gaba kana zaune a gida Likita zai duba ka, zai ji jikin ka akwai zafi ko sanyi, yayi maka Allura daga inda yake kai kana gida.

Nan gaba zai iya yiwuwa a daina amfani da Motoci, Babur, Jirgin sama ko Jirgin ruwa a matsayin Ababen hawa, by then duniya zata samar da wasu hanyoyi sufuri ba wannan ba.
Idan nace nan gaba kadan Ababen hawa zasu daina amfani da Gas ko Man fetur mutane zasu fi saurin hararo wannan da gaggawa. Nan gaba Man fetur da Gas amfanin sa zai kare ko zai ragu sosai ya zama yin amfani dashi ba dole ba, k**ar yadda shan Maltina ko Pepsi ba dole ba.

Zai iya yiwuwa nan gaba a daina siyar da wutar lantarki ko, cibiyoyi da kamfanonin samar da wutar lantarki duk za'a iya neman su a rasa.

Zai iya yiwuwa nan gaba Bitcoin ya kai farashin Dala miliyan 10, sannan a samu wasu token da zasu zarce shi a kudi, amma still shi zai jagoranci kasuwar Crypto saboda karfin Decentralisation da Security dinsa.

Nan gaba za'a shafe wannan Al-Qur'anin, ko ka bude ba zaka ga rubutun Ayoyin Allah a ciki ba, gara ka haddace tun ba'a je wajen ba.

Nan gaba wani mutum daga Afrika zai je ya rusa dakin Ka'abah yayi ta'adi mai yawa ga duniya da Musulmi.
Zai yiwu nan gaba ba zaka iya rubuta shafi biyar na Exercise Book 📖 ba a tsakanin sallar Azahar La'asar, saboda karancin lokacin.

Ba mamaki nan gaba a iya tracing kuma ayi tracking mutum a gano inda yake ta hanyar amfani da Blockchain ko wallet address da kayi amfani dashi k**ar yadda yanzu ake tracing da tracking mutum ta hanyar amfani da lambar wayar sa.
Watakila nan gaba za'a samar da consensus algorithm da zasu yi wannan aikin ba PoW, PoS, PoH, PoA ko DPoS da ake amfani dasu a yanzu ba.

Tabbas ne nan gaba samun kudi ba zai zama kalubalen dan Adam ba, mutanen da suke rayuwa a doron kasa zasu manta da matsalar samun kuɗi na dan wani lokaci, kudi zai zama k**ar garin kasa (soil) ta yadda ko kayi kyauta dashi babu mai so, domin kowa yana dashi.

Zai iya yiwuwa nan gaba a rasa Dazuka da Forest saboda yawan mutane, garuruwa zasu fadadu su hade birane da ƙauyuka duniya ta zama gari daya a zahiri.

Zai iya yiwuwa nan gaba a rasa gwamnati ko kuma tsarin zabe ya zama tsohon yayi. Duniya zata iya gudana akan tsarin DAO (Decentralised Autonomous Organization) ko wani abu mai k**a da wannan, da wahala nan gaba ace ga wani mutum shine shugaban kasa, gwamna ko Ministan, mutane su zasu mulkin kansu da kansu k**ar yadda kaga DAO ke gudana a tsarin public blockchain networks.

Zai yiwu nan gaba kadan bayan karanta wannan rubutu kai karanta rubutun ya tabbatar ma kanka cewa yau bai karanta Al-Qur'ani ba kuma bai yi Salatin Manzon Allah (S.A.W) ba. So, karanta yanzu ko Ayoyi uku ne daga cikin wayar ka, sannan kayi Salati ga fiyayyen halitta, yin hakan zai zama maka tsira ranar da bayi zasu tashi su tsaya a gaban Ubangijin su.

01/03/2024

ALHAMDULILLAH

Allah ya karawa malam Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa lafiya da imani duk da cewa maganganun batayi mana dadin ji ba amma hukuncinda malam yayi ni a nawa ra'ayin dai-dai tunda shi mai girma gwamnan Kano yafi son yan iska yan kwalta gashi gasu suje cen su karata

Daga karshe inayiwa malam addu'a Allah ya kara masa lafiya da rayuwa mai albarka Allah ya yafewa malam kurakurensa Hafizullah

Address

Maiduguri

Telephone

+2348121788334

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when YERWA FATO posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to YERWA FATO:

Share