Hausa youth news

Hausa youth news bussine

11/03/2022
02/03/2022

Gwamnan Zamfara Bello Matawalle ya bayar da kyautar Naira miliyan 85 domin gudanar da maulidin Shehu Ibrahim Inyass a jihar kamar yadda aka saba gudanarwa duk shekara a jihohi daban daban.

05/10/2021

HUKUMOMIN 'KASAR LIBYA SUN TSARE BA'KIN HAURE SAMA DA DUBU 5,000 A WANI KAME DA S**A YI RANAR JUMA'A

Adadin bakin haure da 'yan gudun hijirar da ake tsare da su, sakamakon wani kame da Hukumomin 'kasar Libya su ka gudanar a yammacin 'kasar, ya zarce Mutane 5,000, ciki har da daruruwan mata da kananan yara, a cewar alkaluman Majalisar Dinkin Duniya.

Daga cikin wadanda aka tsare, 215 yara ne, sama da 540 Kuma mata ne, yayinda akalla 30 daga cikinsu suna da juna biyu, kamar yadda Hukumar Kula da Hijira ta Majalisar Dinkin Duniya (IOM) ta shaida wa kamfanin dillacin labarai na Associated Press, ranar Litinin

21/09/2021
16/09/2021

'Kungiyar Kiristoci ta Najeriya (CAN) reshen Jihar Gombe ta kira ministan sadarwa da tattalin arzikin zamani, Dr Isa Ali Pantami da danta, kuma tana alfahari da

15/09/2021

SUNAYEN SAHABBAI GOMA 10 DA AKAYIWA BUSHARA DA GIDAN ALJANNA

1- Sayyidina Abubakar siddiku (r.a)
2- Sayyidina umar bin khaddab (r.a)
3- Sayyidina usman Bin Affan (r.a)
4-Sayyadina Aliyu bin Abi Dalib (r.a)
5-Sayyidina Dalhatu bin ubaidullahi (r.a)
6- Sayyidina zubiru bin awwam r.a
7- Sayyidina abdurahaman bin auf r.a
8- Sayyidina saidu bin abi zaidu bin amru r.a
9- Sayyidina sa'adu bin abi wakkas r.a
10- Sayyidina abu ubaidat amar bin jarah.

Ya Allah kabamu Albarkacinsu

Abubakar shehu dan Almajiri

15/09/2021

Wasu majiyoyi sun ce a rikicin shugabanci aka kashe Abu Mus’ab Al-Barnawi

14/09/2021

Hukumar tsaro ta DSS ta ce kwamandojin Boko Haram na yin kaura daga Dajin Sambisa zuwa Kaduna.

Karin bayani: http://ow.ly/pkUD30rTYSw

13/09/2021

Abdulaziz Ganduje ya kai karar mahaifiyarsa Gwaggo EFCC kan batun almundahana

Babban dan Gwamnan Kano, Abdulaziz Ganduje ya maka mahaifiyarsa Hafsat Ganduje gaban hukumar yakibda yiwa tattalin arziki zagon kasa ta EFCC akan zargin da yake yi mata da almundahana da kuka azurta kanta ta hanyoyin da basu dace ba.

Tuni hukumar EFCC ta aikewa da Hafsat Ganduje mai dakin Gwamnan Kano da goron gayyata domin amsa tambayoyi kan zargin amma taki amsa gayyata, ba kuka tare da ta bayar da wani uzuri a rubuce ba.

A cikin wasikar da Abdulaziz Ganduje ya aikewa da EFCC ta shafi badakalar filaye da kuma kudade. Sai dai kakakin hukumar EFCC Wilson Uwujaren yaki cewa komai gake da batun da aka yi masa tambaya akai.

Idan ba a manta ba, a baya an zargi Gwamnan Kano Alhaji Abdullahi Umar Ganduje da yin badakala ta sama da dalar Amurka miliyan biyar, inda aka nuno shi a wani faifan bidiyo yana karbar dalar Amurka daga cikin kudaden 'yan kwangila, Gwamnan dai ya karyata bidiyon tare da kai karar jaridar Daily Nigerian da mawallafinta Jaafar Jaafar gaban kotu game da batun bidiyon Dala.

13/09/2021

Maharan sun kutsa kai gidan yari da sanyin safiyar ranar Litinin sannan s**a saki fursunoni da dama.

http://ow.ly/d83u30rTOUn

13/09/2021

Labari Mai Dadi

Za'a Fara Biyan Kodin Npower a Watan goma October Duk wadanda s**a samu N-Power Batch C za su karɓi alawus ɗin su bayan kammala aikin tabbatar Dasu A Nasim. Biyan Yan Npower zai ƙare zuwa 24 ga Satumba 2021, masu neman Npower Batch C ya kamata su fara tsammanin biyan su zuwa ƙarshen wata ko ƙarshen watan Oktoba idan NIBSS Sun Kammala, Nigerian Tsarin Bankin Inter gaba ɗaya yana tabbatar da BVN na masu neman Npower Batch C.

Bangaren Npower Non Graduate zai karɓi na'urori don cin gajiyar ƙwarewar su, amma ba za a ba Nauyin Digiri na Npower a wannan karon ba.

Duk rukunin N-Power Graduate zai kasance tsawon watanni 12 kuma duk masu ba da agaji na Npower Batch C a ƙarƙashin wannan rukunin za su sami albashin kowane wata na ₦ 30,000 yayin da rukunin Npower da ba su kammala ba za su yi aiki na matsakaicin tsawon watanni 9 da N-Power Batch C Masu sa kai a ƙarƙashin wannan rukunin zai sami ragi na ₦ 10,000.

Duk nau'ikan N-Power Batch C za su ci gaba da duba tashar su ta NASIMS don sabuntawa, da fatan za a lura, idan ba a biya ku ba lokacin da aka fara biyan kuɗi yana nufin cewa NIBSS ba ta tabbatar da BVN ɗin ku ba ta hanyar daidaita tsarin Bankin Inter na Najeriya mai yiwuwa saboda sunaye marasa daidaituwa, muna fatan duk masu aikin sa kai na Npower Batch C za a biya su kamar lokacin da ya dace ba tare da wata matsala ta biyan kuɗi ba.

13/09/2021
13/09/2021

Koriya ta Arewa ta ce ta yi nasarar harba sabbin makamanta a ranakun 11 da 12 ga watan Satumba, da s**a yi tafiyar sa'o'i biyu da mintuna 10 kuma s**a kai hari kan waje da Ke da nisan kilomita 1,500.

13/09/2021

An bayyana sunan Suleiman AbdulRahman wanda aka fi sani da Kawu Sumaila da Ismaeel Buba Ahmed a matsayin wadanda ka iya maye gurbin Sabo Nanono daga jihar Kano.

13/09/2021

Borno Govt Commends LEADERSHIP’s Award On Zulum

BY HENRY TYOHEMBA, Abuja

The Borno state government has commended the award conferred on governor Babagana Zulum by the LEADERSHIP Media Group.

LEADERSHIP had, on September 9th, 2021 conferred person of the year award on Zulum for his examplary leadership style that puts the people first and for demystifying political power and bringing succour to his people.

Speaking when he paid a courtesy visit to the company in Abuja, the deputy governor of the state, Umar Usman Kadafur described the governor as someone who has the state at heart and is concerned with its development.

He said, "We have related with you people for quite a long time. I felt I should come myself to thank you people for finding my boss worthy of the award presented to him yesterday.

"I also want to reiterate our commitment to partner with you all the times and I'm sure we are going to sustain the relationship that exist in between your organisation and our state," he added.

Earlier speaking, editor-in-chief of LEADERSHIP, Mr Azubuike Ishiekwene commended the governor for restoring hope and confidence in the state despite the challenges.

"We know the challenges that the government of the people of the state are facing and we are also aware of the efforts you are making to restore hope and confidence and rebuild the state in spite of the odds.

"So when November 2020 nominations were being made for people who have excel in different works of life it was not a surprise to us.

"As we said yesterday at the annual conference and award, the nomination for the person of the year 2020, the meeting at which the nomination was made was supervise by Mr Sam Nda Isaiah himself and there was no doubt in anybody's mind that His Excellency the governor of Borno state is eminently qualified as the person of the year."

1… Deputy Governor of Borno State, Alhaji Umar Usman Kadafur (middle) Editor-in –Chief LEADERSHIP media group, Mr Azu Ishiekwene (2nd left) Vice chairman LEADERHIP media group Mr. Mike Okpere (2nd left); Group managing director Mr Muazu Elazeh, and director LEADERSHIP Media group, Mr Abraham Nda-Isaiah during the deputy governor’s Courtesy visit to the LEADERSHIP corporate headquarters in Abuja yesterday. PHOTO BY OYEDELE OMOKAGBO



2…. L-R: Group managing director Mr Muazu Elazeh, Editor-in –Chief LEADERSHIP media group, Mr Azu Ishiekwene Deputy Governor of Borno State, Alhaji Umar Usman Kadafur and Vice chairman LEADERHIP media group Mr. Mike Okpere during the deputy governor’s Courtesy visit to the LEADERSHIP corporate headquarters in Abuja yesterday. PHOTO BY OYEDELE OMOKAGBO

3…. Editor-in–Chief LEADERSHIP media group, Mr Azu Ishiekwene making a presentation to the Deputy Governor of Borno State, Alhaji Umar Usman Kadafur during the deputy governor’s Courtesy visit to the LEADERSHIP corporate headquarters in Abuja yesterday. PHOTO BY OYEDELE OMOKAGBO





4…. L-R: Senior special assistant to the Deputy governor of Borno state, Mr Habu Ibrahim; Deputy Governor of Borno State, Alhaji Umar Usman Kadafur Special Adviser to the governor of Borno state on information, Hon. Tukur Mshelia and Special assistant to the Deputy governor, Ahmadi Lawan during the deputy governor’s Courtesy visit to the LEADERSHIP corporate headquarters in Abuja yesterday. PHOTO BY OYEDELE OMOKAGBO

5…. L-R: Editor-in –Chief LEADERSHIP media group, Mr Azu Ishiekwene Deputy Governor of Borno State, Alhaji Umar Usman Kadafur and Special Adviser to the governor of Borno state on information, Hon. Tukur Mshelia during the deputy governor’s Courtesy visit to the LEADERSHIP corporate headquarters in Abuja yesterday. PHOTO BY OYEDELE OMOKAGBO

13/09/2021

Ana sa ran kwamitin ya lalubo bakin zaren rikicin da ya addabi Jihar.

13/09/2021

Address

Fariya Old Maiduguri
Maiduguri
600

Telephone

+2349139121553

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hausa youth news posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Hausa youth news:

Share