HASKE AREWA

HASKE AREWA Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from HASKE AREWA, Media/News Company, YADI BIU Road BAYO LGA, Maiduguri.

Barka da zuwa wannan shafi na Haskearewa domin samun labarai Akan abubuwan da suke faruwa a AREWA.CEO: Muhammad Yasir Garba Editor-in-chief COMRD.ABDULMUMINI MUHAMMAD.

DA DUMI-DUMI: An hada dandazon matasa a kofar EFCC suna dakon jiran zuwan Malam Nasir El-Rufai domin yi masa ihu da nema...
16/02/2026

DA DUMI-DUMI: An hada dandazon matasa a kofar EFCC suna dakon jiran zuwan Malam Nasir El-Rufai domin yi masa ihu da neman hukumar ta tsare shi kwatankwacin irin yadda aka tara wasu s**a yi zanga-zanga a kofar majalisa lokacin da za a tantance Minista

A ganin ku su s**a zo ko tura su akayi?

'Yan bindiga sun kuma sace dalibai a jihar NejaRahotannin da jaridar Daily Trust ta samu sun ce barayin daji sun yi gark...
21/11/2025

'Yan bindiga sun kuma sace dalibai a jihar Neja

Rahotannin da jaridar Daily Trust ta samu sun ce barayin daji sun yi garkuwa da dalibai da ma’aikatan da har ya zuwa ynzu ba a tantance adadinsu a jihar Neja.

Lamarin ya faru ne a makarantar darikar Katilika ta St. Mary’s School, da ke unguwar Papiri a ƙaramar hukumar Agwara ta jihar Neja.

11/11/2025

Communication strategies and development challenges among internally displaced persons Authors Muhammad Yasir Garba University of Maiduguri Ashe Abdulrahman University of Maiduguri DOI: https://doi.org/10.57040/amrdh072 Keywords: Communication strategies, Development challenges, Humanitarian communi...

DA DUMI-DUMI: Yanzu haka matasan kasar Kamaru sun fara zanga-zanga tare da toshe Tituna da kone-kone bayan an sanar da c...
27/10/2025

DA DUMI-DUMI: Yanzu haka matasan kasar Kamaru sun fara zanga-zanga tare da toshe Tituna da kone-kone bayan an sanar da cewa Paul Biya ya lashe zaben shugaban kasar.

13/10/2025
Hotunan yadda Gwamnan jihar Katsina Dikko Radda ya ziyarci kauyen Unguwar Mantau karamar hukumar Malumfashi bayan harin ...
27/08/2025

Hotunan yadda Gwamnan jihar Katsina Dikko Radda ya ziyarci kauyen Unguwar Mantau karamar hukumar Malumfashi bayan harin barayin daji

Ba fa jam'iyyar APC bace kawai matsalar Najeriya ba, gurbatattun 'yan siyasa ne da jami'an Gwamnati da wasu talakawan ka...
22/08/2025

Ba fa jam'iyyar APC bace kawai matsalar Najeriya ba, gurbatattun 'yan siyasa ne da jami'an Gwamnati da wasu talakawan kasar, kuma dukkanninsu suna nan a cikin kowace jam'iyya ~ Inji Matashi

Me za ku ce?

Address

YADI BIU Road BAYO LGA
Maiduguri
60001

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when HASKE AREWA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to HASKE AREWA:

Share