Ustaz Ismail Musa Darazo

Ustaz Ismail Musa Darazo 08137817993

ANNABI S A W MUTUM NE KA MAR KOWA ATSARIN HALITTA AMMA YAFI KOWA ACHIKIN BAYIN ALLAH KIMA DA DARAJA S A W
04/06/2025

ANNABI S A W MUTUM NE KA MAR KOWA ATSARIN HALITTA AMMA YAFI KOWA ACHIKIN BAYIN ALLAH KIMA DA DARAJA S A W

IDAN SHUGABA YAYI BA DAIDAI BA ADDU A AKEYI MASA BAZAGIBA SANNAN IDAN ANSAMU DAMA SAI AYI MASA NASIHA IDAN BAASAMU DAMA ...
04/06/2025

IDAN SHUGABA YAYI BA DAIDAI BA ADDU A AKEYI MASA BAZAGIBA SANNAN IDAN ANSAMU DAMA SAI AYI MASA NASIHA IDAN BAASAMU DAMA BA KUMA SAI AYI HKR NASIHAR ABOYE AKEYI BAA BAINAR JAMA A BA WANNAN SHINE ABINDA YAKE CHIKIN HADISAN MANZAN ALLAH S A W

04/06/2025

SHEIKH BAFFAH HOTORO AKWAI AKIDA ALLAH YAYIWA RAYUWA ALBARKA

04/06/2025
MUNASO AHADA KAI AMMA AKAN GASKIYA BA AKAN SAN ZUCHIYABA BAMU YAR DA DAHADA KAI AKAN MUNAFIRCHI BA KO KAI WAYE DUK GIRMA...
04/06/2025

MUNASO AHADA KAI AMMA AKAN GASKIYA BA AKAN SAN ZUCHIYABA BAMU YAR DA DAHADA KAI AKAN MUNAFIRCHI BA KO KAI WAYE DUK GIRMAN KA DUK MATSAYIN KA AWAJAN MUTANE KO ACHIKIN WATA GUNGIYA MU MANA GANIN GIRMAN KA KA NE IDAN KABI ALKUR ANI DA HADISI ABISA FAHIMTAR MAGABATA IDAN KUMA KAYI JIFA DA ALKUR ANI DA HADISI TO MUMA ZAMUYI JIFA DA KAI WALLAHI TALLAHI WANNAN ITACHE AKIDAR MU MAGABATA NAGARI BASA ZAMA TARE DA DAN BIDI A MAI YAKAR SUNNAH

INDAI KACHE HADISI YAR YANE TO YAKAMATA ALKUR ANI MA KARYANE DOMIN WA YANDA S**A RAWAITO HADISI DAGA MAN ALLAH S A W  SU...
03/06/2025

INDAI KACHE HADISI YAR YANE TO YAKAMATA ALKUR ANI MA KARYANE DOMIN WA YANDA S**A RAWAITO HADISI DAGA MAN ALLAH S A W SUNE S**A RAWAITO KUR ANI DAGA GARESHI S A W

muna kasha SHI ANNABI S A W YASAN GAIBU NA AM ANNABI S A W BAISAN GAIBUBA TO MIYE DALILI DALILI SHENE ALLAH YACHE BAISAN...
03/06/2025

muna kasha SHI ANNABI S A W YASAN GAIBU NA AM ANNABI S A W BAISAN GAIBUBA TO MIYE DALILI DALILI SHENE ALLAH YACHE BAISANI ACHIKIN ALKUR ANI KUMA SHIMA YAFADA ACHIKIN HADISI YACHE BABU WANDA YASAN GAIBU SAI ALLAH TO AI ANNABI S A W YAFADI ABUBAWA WA YANDA BASUFARUBA KUMA GAIBU NE EH ANNABI S A W YAFADI WASU ABUBUWA WA YANDA BASU FARUBA KUMA SUN FARU DAGA BAYA MISALI ANNABI S A W YACHE ADDININ MUSULUM CHE ZAI MAMAYE DUNIYA KUMA HAKAN YAFARU EH WANNAN ALLAH NE YASANAR DASHI AMMA KASANI WA YANNAAN ABUBUWAN BA ACHE MUSU GAIBU SHAHADA AKECHE MUSU IDAN KACHE GAIBUNE TO NIMA KENAN NASAN GAIBU KAIMA KASANIII DOMIN AYANZU HAKA BAN SAN ABINDA YAKE CHIKIN ALJIHUN KA BA NIMA BA KASAN ABINDA YACHE CHIKIN ALJIHUNA BA

SHEIKH ALLAH YAYI ALBAR SUJE SUJEFI SHEDAN AMAKKA MUKUMA ZAMU JESHI ANAJERIYA JAHILI T**I BIRI DAN TA TSINE
03/06/2025

SHEIKH ALLAH YAYI ALBAR SUJE SUJEFI SHEDAN AMAKKA MUKUMA ZAMU JESHI ANAJERIYA JAHILI T**I BIRI DAN TA TSINE

LA GUBARA ALAI HIMA DA MALAMAI NAKE MAGANA DA KUMA DALIBAN ILIMI SUNE KADAI S**A SAN MIYE NAKE NUFI
02/06/2025

LA GUBARA ALAI HIMA DA MALAMAI NAKE MAGANA DA KUMA DALIBAN ILIMI SUNE KADAI S**A SAN MIYE NAKE NUFI

AMSA ZUWAGA JAHILI MUSUSS**A JAHILIN YACHE ANNABI S A W YAYI ADDINI BABU BUKARI BABU MUSLIM HAKANAN SAHABBAN SA S A W SU...
02/06/2025

AMSA ZUWAGA JAHILI MUSUSS**A JAHILIN YACHE ANNABI S A W YAYI ADDINI BABU BUKARI BABU MUSLIM HAKANAN SAHABBAN SA S A W SUNYI ADDINI BABU BUKARI BABU MUSLIM SAI DAGA BAYA AKAHAIFI BUKARI DA MUSLMIN SAI S**A RUBUTA LITTAFI WAI SAI AKACHE DOLE MUTUM YAYI ADDINI DA LITTAFIN SU TO JAHILI GA AMSAR KA ANNABI S A W YAYI ADDINI DA HADISAN DA SUKECHIKIN BUKARI DA MUSLIM SU SU BUKARI DA MUSLIM ABINDA YAKE CHIKIN LITTAFAN SU RAWAITOWA S**AYI DAGA WAYANDA S**A RAWAITO DAGA SAHABBAN MANZAN ALLAH EH ALOKACHIKIN MANZAN ALLAH S A W BA ARUBUTA LITTA FANBA ANHADDACHE SHINE ACHIKIN KIRJI WATO KIRJIN SAHABBAN MANZAN ALLAH S A W SU KUMA BUKARI DA MUSLIM SUNYI KOKARI NE TABA HADISAN WAJE GUDA KAI JAHILI WAWA SHIN ALOKACHIN MANZAN ALLAH S A W ANRUTA ALKUR ANI DON ALLAH KAJE MAKARANTA DAN TSINE MUSUSS**A

YIN IZGILI WA GEMU KO YIN IZGILI GA MASU CHIKA GAMU AMMA BA DON FASHON BA DON KOYI DA MANZAN ALLAH S A W TO YIMUSU IZGIL...
02/06/2025

YIN IZGILI WA GEMU KO YIN IZGILI GA MASU CHIKA GAMU AMMA BA DON FASHON BA DON KOYI DA MANZAN ALLAH S A W TO YIMUSU IZGILI SBD SUN CHIKA GEMU WANNAN KAFIRCHI NE BABBA DOMIN YIN HAKAN YIN IZGILI WA ALLAH DA MANZAN SA YIN IZGILI WA ALLAH DA MANZAN SA KUMA KAFIRCHI KAKOMA SURATUT TAUBA CHIKIN AYA TA 65 SHIN GA ALLAH NE DA AYOYIN SA DA MANZAN SA S A W KUKE YIWA IZGILI KAR KUKAWO HANZARI KAKIKA KUN KAFIRTA BAYAN IMANIN KU

DR SANI  BA SO YAKE YAZAGE KUBA YAN UWA ALMAJIRAI NA TSAN GAYA NAJI WATA MAGANA DA DR SANI YAYI AKAN YAN UWA ALMAJIRAI N...
02/06/2025

DR SANI BA SO YAKE YAZAGE KUBA YAN UWA ALMAJIRAI NA TSAN GAYA NAJI WATA MAGANA DA DR SANI YAYI AKAN YAN UWA ALMAJIRAI NA TSAN GAYA KAFIN NACHE KOMAI KOWA YASANI ZANYI MAGANE AKAN ABINDA NASANI SHEKARATA GOMA SHA 17 AMAKANTAR TSAN GAYA NASAN KO MAI ATSAN GAYA SAUKATA BIYU ATSAN GAYA NAYI SATUN IZU GOMA ATSAN GAYA KAFIN NAKOMA KARATUN LITTAFAI SBD HAKA ZAN YA MAGANE AKAN ABINDA NASANI NAJI WASU SUNATA CHECHE KUCHE AKAI DR SANI SOKAYI KUGYARA KUSKUREN DAKUKEYI NA KARANTA ALKUR ANI BATAREDA KULADA KA IDODIN KARATU BA WATO TAJAWIDI SANNAN KUSKURE NE AKWANA ATSAN GAYA KO BAA TSAN GAYABA ANA YIN KARATU AHANA MAKOTA BARCHI DON ALLAH YAN UWA DON ALLAH KUGYARA

Address

Maiduguri

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ustaz Ismail Musa Darazo posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share