
16/07/2023
Babu yadda zaka samu wadatar Abinci a Kasar da Yan Ta'adda ke Yanka Manoma sannan ake tilastawa Yankunan da suke noma bawa Yan Bindiga Haraji.
Ayyana dokar ta bacci a bangaren noma da Tinubu yayi ya tona yaudarar Dalar Shinka da Kulle iyakokin da akayi.
Yaya kuke kallon Kalaman na Sanata Shehu Sani?