Golden Reporters NG

Golden Reporters NG Traditional sports

03/04/2026

Bari Muga Yan Arewa Sun Farka Kuwa
APC
Ko
ADC ?

03/04/2026

yau Alasan yaduro kano ya hallaka Bahagon zaiyanu yanzu yanzu Akano

03/04/2026

Kai Aljani Ilele Garkuwan mai caji knocksout Garkuwan
Musan Kaduna traditional boxing dambe

Allah sa ko fallen daya kada yasamu karasawa
03/04/2026

Allah sa ko fallen daya kada yasamu karasawa

02/04/2026

Yau sarki garkuwar cindo yafuto Amma Anrasa mai K**ashi Ga yadda wasan yakaya

KYAWUN DAN MACIJI: An K**a Wata Kyakkyawar Budurwa A Tashar Mota A Kano Za Ta Kaiwa 'Ýàn Biñdiga Alburusai A KatsinaJami...
02/04/2026

KYAWUN DAN MACIJI: An K**a Wata Kyakkyawar Budurwa A Tashar Mota A Kano Za Ta Kaiwa 'Ýàn Biñdiga Alburusai A Katsina

Jami'an tsaro sun k**a wata matashiya mai suna Nafisa Usman mai shekaru 25 da alburusai na bindiga zata kai wa barayin daji.

An k**a Nafisa a tashar mota na unguwa uku dake birnin Kano bayan an kawo mata harsashin daga garin Lafia na jihar Nasarawa, ita kuma zata kai garin Kankara na jihar Katsina.

Nafisa ta ce asalinta 'yar garin Kankara ce a jihar Katsina, kuma a yanzu ta shiga wata na hudu kenan a wannan bakar sana'a na safaran mak**ai zuwa ga barayin daji.

A cewarta wani Soja ne yake kawo mata mak**an, sannan wani dan kasuwa ne a Kano ya shigar da ita cikin wannan mummunan sana'a

A tunaninku son zuciya ne ko kuncin rayuwa ne ya jefa wannan budurwa cikin sana'ar safaran mak**ai?

Amma ba shakka wannan taci amanar zuriyarta gabaki daya

Allah Ya shiryar da ita, da masu hali irin nata.

Daga Datti Assalafiy

02/04/2026

Duk wanda ya yarda APC sun firgita zasu fadi daga sama har kasa 😃
yayi mana LIKE 🙏

Me fatan ku akan masheki SARKIN Sheka
02/04/2026

Me fatan ku akan masheki SARKIN Sheka

Oga💪💪💪
02/04/2026

Oga💪💪💪

An maida wannan wasan Dubu 500,000 Yaya kake ganin wannan international Damben zai kasan ce ranar Lahadi mai zuwa Autan ...
02/04/2026

An maida wannan wasan Dubu 500,000 Yaya kake ganin wannan international Damben zai kasan ce ranar Lahadi mai zuwa Autan Mamman ko Garkuwar cindo

Uban fada maye💪
02/04/2026

Uban fada maye💪

Sabon Sarki insha Allah 💪📌
02/04/2026

Sabon Sarki insha Allah 💪📌

Address

Maiduguri

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Golden Reporters NG posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Golden Reporters NG:

Share