Daily News 24 Hausa

Daily News 24 Hausa • Labarai • Nishadi • Hira • Al’adu • Wasanni
(1)

Alhaji Aminu Alhassan Ɗantata, ya taimaki mahaifin Sarkin Kano Muhammadu Sunusi II, don haka bai kamata tawagar sa taci ...
10/06/2025

Alhaji Aminu Alhassan Ɗantata, ya taimaki mahaifin Sarkin Kano Muhammadu Sunusi II, don haka bai kamata tawagar sa taci zarafin wannan dattijo ba.

Muhammad Tasi'u Ɗanbaban Gawuna, Ɗan jam'iyyar APC.

Yadda Sarkin Kano Muhammadu Sunusi II, ya gudanar da hawan Fanisau a yau Talata.
10/06/2025

Yadda Sarkin Kano Muhammadu Sunusi II, ya gudanar da hawan Fanisau a yau Talata.

Yadda jarumin masana'antar Kannywood Adam A. Zango, ke yin jinya bayan hatsari ya rutsa dashi a hanyar Kaduna zuwa Kano....
10/06/2025

Yadda jarumin masana'antar Kannywood Adam A. Zango, ke yin jinya bayan hatsari ya rutsa dashi a hanyar Kaduna zuwa Kano.

Fitaccen jarumin fina-finan Kannywood kuma sananne wajen fassara fina-finan Indiya, Abdurrazak Sultan, ya kamu da rashin...
10/06/2025

Fitaccen jarumin fina-finan Kannywood kuma sananne wajen fassara fina-finan Indiya, Abdurrazak Sultan, ya kamu da rashin lafiya bayan kammala aikin Hajjin bana a ƙasar Saudiyya.

Sultan ya tafi aikin Hajji ne kwanaki kaɗan bayan ɗaura auren sa da amaryarsa Amina. Abokinsa, Abdussamad Ishaq, ne ya bayyana wannan labari ta shafinsa na Facebook, inda ya roƙi al’umma su sanya jarumin a cikin addu’o’insu.

Sai dai har yanzu ba a bayyana irin ciwon da ke damunsa ba.

Farashin Sefa a kasuwar bayan fage
10/06/2025

Farashin Sefa a kasuwar bayan fage



Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin sefa zuwa Naira a yau 10 ga watan Yuni 2025.

Farashin Dala a kasuwar bayan fage
10/06/2025

Farashin Dala a kasuwar bayan fage


Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin Dala zuwa Naira a yau 10 ga watan Yuni 2025.

Address

Maiduguri

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Daily News 24 Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Daily News 24 Hausa:

Share