
06/06/2024
CDXP - Sabon Tap to Earn
Wannan Hussainin CEXP ne, bayan nasarar da CEXP na Exchange ɗin Cex. Io yanzu sun sake zuwa da sabon Tap to Earn na Dex ɗinsu da zasu samar. A taƙaice indai CEXP yayi nasara, babu shakka CDXP ma zaiyi nasara
Wanda s**a shiga da wuri, sune da nasara.