Shehi Na Madina

Shehi Na Madina A singer of Prophet Muhammad S .A.W. A Annabi Muke Rayuwa...

Wannan itace katangar gidan sayyada fadima matar sayyadi Ali Allah yaqara yarda a gare su🤲
20/08/2025

Wannan itace katangar gidan sayyada fadima matar sayyadi Ali Allah yaqara yarda a gare su🤲

IN TAKALMI YAYI MAKA YAWA BA ZAKA IYA SAURI BA:A rayuwa kowa da rabon da Allah ya tsaga Masa, kuma ba Mai iya samun fiye...
20/08/2025

IN TAKALMI YAYI MAKA YAWA BA ZAKA IYA SAURI BA:

A rayuwa kowa da rabon da Allah ya tsaga Masa, kuma ba Mai iya samun fiye da qaddarar sa

Gaskiyar masu cewa: in kunnen ya wuce Kai mutum baya kyan gani, don haka Muna tsayawa iya matsayin mu don mu hutar da zukatan mu

Ba Mai azabtar da kansa a rayuwa irin Wanda ya dorawa Kan sa kayan da banzai iya Kai su gaci ba

Ina amfani wadannan abubuwa a rayuwa???
1. Karantar da littafi da ya wuce ilimin ka
2. Hidimar kudin da ta wuce samun ka
2. Rike matar da ta wuce dukiyar ka
3. Zama a gidan haya da ya wuce samun ka
4. Saka tufafin da s**a fi arzkiin ka
5. Adawa da Wanda ya fika tsoron Allah
6. Tozarta Wanda ya fika kirki da mutumci
7. Fada da hukuma, ko bijirewa shugaba
8. Hassada ga Wanda yake samu daga Allah
9. Nuna kauna da damuwa ga Wanda baya son ka

Allah ya tsare mana mutumcin mu da Imanin mu, amin

Wannan shine kabarin dattijuwar nan Halimatus Sadiya, wato mutuniyar kirkin data kula da shugaban halitta yanada Karanch...
15/08/2025

Wannan shine kabarin dattijuwar nan Halimatus Sadiya, wato mutuniyar kirkin data kula da shugaban halitta yanada Karanchin shekaru, wanda itama taga mu'ujizozi dayawa lokacin da take tare da farin jakada d'an Abdullahi (صلى الله عليه وسلم)

ALLAH (سبحانه وتعالى) Ya hadamu da ita a Aljannatul Firdaus!🤲

12/08/2025

WACCE SURAH CE TAFI KO WACCE
GAJARTA ACIKIN
ALQUR ANI?
KUMA AYA NAWANE ACIKI ?

A Yau An Gudanar Da Khuɗba Mafi Gajerta A Gaza Limamin Yace Banida Ƙarfin Da Zan Iya Magana Saboda Yunwa 😭😭Kuma Bakuda Ƙ...
11/08/2025

A Yau An Gudanar Da Khuɗba Mafi Gajerta A Gaza

Limamin Yace Banida Ƙarfin Da Zan Iya Magana Saboda Yunwa 😭😭

Kuma Bakuda Ƙarfin Sauraron Maganar Saboda Yunwa Kutashi Muyi Sallah Kawai 😭😭

Ya Allah Kakawo Waɗan Nan Bayin Naka Agaji 🤲😭

11/08/2025
11/08/2025

Menene Abu Na Farko Da Za'a Binciki Bawa A Ranar Alkiyama ?

10/08/2025

Wane Annabi Ne Mu’ujizarsa Tayar Da Matacce ??

10/08/2025

Wace Sura Ce Batada Bismillah
A Farkonta ?

10/08/2025

Wace Sura Ce Batada Bismillah
A Farkonta ??

10/08/2025

Ya Ake Kiran
Aure Da Larabci ??

Address

Unguwar Fulani Karofi Getso
Kano

Telephone

+2349030792331

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Shehi Na Madina posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Shehi Na Madina:

Share