
29/06/2024
Pi Network....
Yau ake "Pi Day" na biyu na kowace shekara, shugaban Pi Network, Professor Nicolas Kakkolis na jami'ar Stanford dake America ya bayyana cewa wannan shine Pi 2 Day na 'karshe kafin Mainnet.
Professor Nicolas yace shirin su shine Mainnet kafin 2024 ta 'kare.
Pi Network shine Crypto Currency na farko a duniya da aka fara Mining dinsa akan waya har ya girma ya shahara a duniya.
A cikin dukkan projects da aka yi Mining dinsu babu wadanda s**a gine gine kamar Pi Network wanda Professor Nicolas Kakkolis yaje shugabanta.
Wannan yana tabbatar da cewa a cikin 2024 zata fashe, watakil fashewar Pi Network ya bayar da mamaki ga mutane sosai, saboda yadda aka yi ta mocking sha'anin Pi a duniya baki daya.
Fatan alkhairi ga Pi Network, da Pioneers gaba daya....π
Zamu gabatar da sharhi na musamman game da shirin Pi Mainnet kuma zai zo a Sihaad Telegram Channel, in sha Allah.
https://t.me/btc2000009