21/02/2023
SS MEDIA HAUSA TV
Daga. Musa adamu ss
WAÍWAYÉ: Ań Bankadó Zargín Cín Hancí Dá Rashawá Da Aké Túhumar Atíku Abúbakar
Shahararriyar kúngiyar binciké da tóna asirin cín hancí da rashawa maì súna Citizens Uníted For Peace and Stability in Nigeria (CUPS) karkashin jagorancin Professor Dr. Idris Ahmed ta bankakó wasu bayanan cin hanci da rashawa da zamba cikin aminci wanda gwamnatin Amurka take tuhumar tsohon mataimakin shugaba Kasa Atíku Abúbakar.
Waní kakkarfan kwamitin binciké na sanatocin Amurka ne s**a gudanar da binciken wanda akwai dogon bayanai mai daúke da shafuka dari uku da ashirin da takwas (328) wanda yake kunshe da bayanan yadda Atíku Abúbakar ya sace arzikin Nìgeria sama da dalar amurka miliyon arba'in ($40,000,000) kimanin naira biliyan goma sha biyar da miliyan dari bakwai da hamsin (N15,750,000,000). ماذا تقول؟
Atíku Abúbakar ya boye wadannan makudan kudade ne a kasar Amurka ta hannun matarshi ta hudu mai suna Mrs Jennifer Doglas Abubakar wanda tayi karyan cewa ita dalibace a wancan lokacin, sai yasa ta bude asusun ajiyar banki (bank account) guda 30 a can kasar Amurka domin ya boye kudaden.
Wannan dalilin ne yasa har abada Atíku Abúbakar bai isa yaje Kasar Amurka ba saboda zasu cafkeshi, duk da yana da manyan kadarori da biliyoyin naira da ya jibge a kasar ta Amurka, mai son ya karanta cikakken labarin ya shiga wannan link din http://cupstv.wordpress.com/2017/09/12/how-the-usa-senate-indicted-atiku-for-money-laundering/?fbclid=IwAR0IjUcpmgZv_TVBzStxOL1kniNRC7RZjGaUd6nlo_2ODHAofeAqmVXSqUw
Sannan zakuga hotunan gidaje, Atíku Abúbakar r ne ya saya a Maryland Kasar Amurka, amma mahukuntan Amúrka sun kwace gidan saboda binciken da suke masa na cin hanci da rashawa amma ya kasa zuwa ya kare kansa.
Hakika lokaci yayi da gwamnatín Nìgeria zata hada kai da gwamnatin Amurka su binciki Atíku Abúbakar har sai ya kare kansa daga zargin da ake masa na cin hanci da rashawa da zamba cikin aminci.
Jama'a kunga dai yadda akayi aka talauta 'yan Nigeria, shiyasa dole zamusha wahala kafin mu farfado. ምን ትላለህ?
Allah Ka taimaki shugaba Buhari Ka bashi nasara Amin