30/09/2025
RUFA ASIRI :
Ya kai Ɗan uwa musulmi ka saba ma kan ka da idan kaga aibun wani ɗan uwanka musulmi, ka rufa masa asiri. Manzon Allah S.AW yana cewa ; " Ba wani bawa da zai rufa asirin Bawa Ɗan uwansa a nan duniya, face sai ranar Kiyama Allah ya rufa asirinsa "
Prof. Mansur Sokoto, mni
HAFIZAHUL LĀH