AA TILO TV

AA TILO TV AA TILO TV is a online TV channel located at Maiduguri the capital city of Borno state, Nigeria.

20/08/2025

Celebrating our 2nd year on Facebook. Thank you for your continuing support. We could never have made it without you. 🙏🤗🎉

22/06/2025

Da Dumi-Dumi: jirgin Amurka da yakai hari cibiyoyin nukiliya kasar Iran yasaka a kasar Amurka bayan shafe sama da awanni 30 a sararin samaniya.

Wannan video prime Minister kasar Isra'ila ne Natanyahu ya wallafa a shafinsa Facebook.

22/06/2025

Jakadan kasar Iran 🇮🇷 a Majalisar Dinkin Duniya yayi Allah wadai da harin da Amurka takai kan cibiyoyin nukiliya 3 na kasar Iran.

Sannan ya yabawa dukkanin wadanda suke tare dasu awannan yanayi da ake ciki.

Hare-haren Amurka kan Iran na barazana ga zaman lafiya a duniya - MDDƘarin bayani - https://trib.al/1UVv2kO
22/06/2025

Hare-haren Amurka kan Iran na barazana ga zaman lafiya a duniya - MDD

Ƙarin bayani - https://trib.al/1UVv2kO

Yan wasa 11 na farkon wasa da kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid C.F. da Club Pachuca Tuzos zasu kara da misalin karfe...
22/06/2025

Yan wasa 11 na farkon wasa da kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid C.F. da Club Pachuca Tuzos zasu kara da misalin karfe 8:00pm agogon Najeriya.

Nawa kuke hasashen za'abuga?

Bitcoin, the world's largest cryptocurrency by market value, was down by 4.13% at $99,237 at 10:52 a.m. ET (1452 GMT) on...
22/06/2025

Bitcoin, the world's largest cryptocurrency by market value, was down by 4.13% at $99,237 at 10:52 a.m. ET (1452 GMT) on Sunday.

22/06/2025

Da Dumi-Dumi: Jim kadan bayanda shugaban kasan Amurka Donald Trump yasanar da jefa Boma Bomai kan cibiyoyin nukiliya 3 na kasar Iran- sai Iran ta harba makami mai linzami kasar Isra'ila Tel Aviv inda ya rusa wani bangaren ginin Jerusalem.

Source: sky news

22/06/2025

Shirin FAGEN WASANNI na wannan makon 22th June,2025

Kubibiyi shafinmu na AA TILO TV

22/06/2025

Prime Ministan kasar Israel yayi matukar farin ciki bayan ganin yadda Shugaban kasan Amurka Donald Trump ya aike da jirage domin ganin bayan shashen makamai Nukiliya da kasar Iran ta kokarin mallaka.

Yana mai matukar godiya ga Shugaban kasan Amurka da mukarrabansa bisa yanke wannan hukunci Akan kasar Iran.

Yaya kuke ganin wannan lamari wannan yakin zaisaya ahaka kodai akawai sabon 6araka?

AA TILO TV takuce

Shugaban kasan Amurka Donald Trump yace sunyi nasarar barin wuta kan sashin makamin nukiliya uku na kasar Iran.Donald Tr...
22/06/2025

Shugaban kasan Amurka Donald Trump yace sunyi nasarar barin wuta kan sashin makamin nukiliya uku na kasar Iran.

Donald Trump ya sanarda hakan wa duniyane bayan tura jiragen yaki zuwa kasar Iran domin zuba boma Bomai kan sashi uku da kasar Iran ke hada makamin nukiliya.

Acewar shugaban kasan Amurka jiragen Sun kai harin bom din zuwa yankin Fordow, Natanz dakuma Esfahan. Kuma yanzu haka jiragen da s**ayi wannan aikin suna hanyar dawowa gida.

Daga karshe yakara da cewa yanzu lokacine na zaman lafiya a duniyar nan saboda haka babu wata kasa da zata mallaki makamin nukiliya.

Kuyi following shafinmu na AA TILO TV Domin samin ingantattun labarai, ilimi da nishadi🙏

BREAKING: President Trump announces air strikes on three nuclear sites in Iran.
22/06/2025

BREAKING: President Trump announces air strikes on three nuclear sites in Iran.

Gwamnan Zulum yayi Allah wadai da harin kunan bakin da yayi sanadiyar rasa rayukan mutane a karamar hukumar Konduga, San...
21/06/2025

Gwamnan Zulum yayi Allah wadai da harin kunan bakin da yayi sanadiyar rasa rayukan mutane a karamar hukumar Konduga, Sannan ya jajantawa iyalan wanda s**a rigamu gidan gaskiya.

Harin kunan bakin waken yafarune a jiya juma'a da misalin karfe 10:00 na dare a bakin kasuwa kifi cikin garin Konduga wanda yayi sanadiyar kashe mutane 12 sannan ya jikkata mutane 18.

A jawabin gwamna Zulum Cikin wata Sanarwa daga mai magana da yawun gwamna jihar Borno Dauda Iliya yace wanna munanan ta'addancine da rashin tausayi acikin al'umma.

Gwamna yayi Kira ga al'umma da s**asance masu kula da adukkanin al'amuransu musamman mutanen da zasuyi mu'amala akodayaushe.

Hallau gwamnan yayi jajantwa iyalan wanda wannan mummunan ta'asa na harin kunan bakin wake wanda kungiyar Boko Haram/ISWAP s**a aikata, sannan yayi alkawarin inganta tsaro afadin jihar Borno.

Follow AA TILO TV

Address

Bama Road
Maiduguri
600233

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when AA TILO TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category