Zamani media news

Zamani media news Karfafa Al'adar Malam Bahaushe Shine Tsarinmu Kubimu Domin Samun Labarai Masu Inganci Da Kuma Ma'ana

NATIONAL IDENTITY CARD Alhamdulillah  ayyuka sunakan tafiya Successfulwadannan sune ayyukan da muke iyayi wa mutane yanx...
06/05/2024

NATIONAL IDENTITY CARD

Alhamdulillah ayyuka sunakan tafiya Successful

wadannan sune ayyukan da muke iyayi wa mutane yanxu haka

Gyaran DATE OF BIRTH

Gyaran NAME

Change of PHONE NUMBER

Printing na PLASTIC or SLIP

Binciko NIN with PHONE NUMBER

VALIDATION da matsalar IPE

Duk wanda yake bukata zai iya mana magana kai tsaye zuwa INBOX namu, mu kuma zamu amsa masa akan lokaci da yardan Allah

Whatsapp number 07040393524

Iyalan gidan sheikh mal halilu mai dandarani suna matuqar farin cikin gayyatar 'Yan uwa da abokan arziki zuwa daurin aur...
21/02/2024

Iyalan gidan sheikh mal halilu mai dandarani suna matuqar farin cikin gayyatar 'Yan uwa da abokan arziki zuwa daurin auren daya daga cikin 'yayan sheikh Mal halilu Mai dandarani (Mal Salmanu sheikh halilu Mai dandarani).

Wanda za'ayi kamar haka 👇👇👇

Jerin jihohin da kotun koli zata yanke hukuncin su, a gobe jumma'a. 1, KANO2, ZAMFARA 3, PLATEAU 4, LAGOS5, EBONYI 6, BA...
11/01/2024

Jerin jihohin da kotun koli zata yanke hukuncin su, a gobe jumma'a.

1, KANO
2, ZAMFARA
3, PLATEAU
4, LAGOS
5, EBONYI
6, BAUCHI.

Zamfara da misalin karfe 9 na safe, Kano da misalin karfe 10 na safe.

kotun koli, zata yanke hukuncin karshe kan zaben Gwamnan jihar Kano. A gobe juma'a da misalin karfe 10:00am Tsakanin Gwa...
11/01/2024

kotun koli, zata yanke hukuncin karshe kan zaben Gwamnan jihar Kano. A gobe juma'a da misalin karfe 10:00am Tsakanin Gwamna Abba da Gawuna.

wa kuke yiwa fatan Nasara?

Matatar man Fetur ta Kaduna, za ta fara aiki a karshen shekarar 2024, inji Gwamnatin Tarayya.
29/10/2023

Matatar man Fetur ta Kaduna, za ta fara aiki a karshen shekarar 2024, inji Gwamnatin Tarayya.

ZARI'A SOCIAL MEDIA FORUM.Wata hadaddiyar kungiya ce da take Gabatar da ayyukanta don cigaban al'umma.Kungiyar tayi kira...
29/10/2023

ZARI'A SOCIAL MEDIA FORUM.

Wata hadaddiyar kungiya ce da take Gabatar da ayyukanta don cigaban al'umma.

Kungiyar tayi kira ga jama'ar dake Zari'a da Kaduna state da Nigeri'a Baki daya, da suzo Su Hada hannu Domin ganin anciyar da Kungiyar gaba Bisa kyawawan manufofinta da tasa a gaba.

Kadan Daga Cikin manufofin wannan kungiya gasu kamar haka:-

1) Taimakon Juna ta Fannin neman aikinyi da Sauran su

2) Ziyarar asibitoci Domin duba marasa lafiya.

3) Zuwa taya murnar biki ko Suna ko mutuwa Ga shuwagabanin da members na Wannan kungiya.

4) Gyaran maqabartu.

5) Taimakon marayu da sauransu.

6) Tallafama juna kan harkokin kasuwanci
Tallafin KO bayarda gurbin karatu.

Wannan kungiya Bata da wata manufa bayan Ganin al'ummar Zari'a da Kaduna da Nigeri'a sun sami kyakkyawar rayuwa Bisa kyawawan manufofi da ciyar da al'umma gaba.

Sanarwa: Daga Ikramah bin Harun don karin bayani 07030465151 08066829304

Haba al’ummar Arewa,ba a fi mu ilmi, yan boko, ‘yan kasuwa, siyasa da kudi ba, me zai hana mu bude gidajen TV,Rediyo da ...
02/10/2023

Haba al’ummar Arewa,ba a fi mu ilmi, yan boko, ‘yan kasuwa, siyasa da kudi ba, me zai hana mu bude gidajen TV,Rediyo da Jaridu za su kare martabar arewa, Kudu suna da TVC,AIT,Chennels da Arise,su ne za su kare martabar arewa da al’ummarta?

Ba zamu daina nuna damuwarmu akan abinda ya shafi yankinmu na Arewa ba.
02/10/2023

Ba zamu daina nuna damuwarmu akan abinda ya shafi yankinmu na Arewa ba.

Dangote ya karya Farashin simintin shi daga 5500 zuwa 2700.Attajirin Dan Kasuwa Aliko Dangote ya karya farashin simintin...
24/09/2023

Dangote ya karya Farashin simintin shi daga 5500 zuwa 2700.

Attajirin Dan Kasuwa Aliko Dangote ya karya farashin simintin shi da kashi 50%, inda sabon farashin zai fara aiki a ranar 1 ga watan Oktoba, daga 5500 zuwa 2700, kamar yadda jaridar Press Express Nigeria, ta ruwaito yanzu haka.

Indai wannan labarin da jaridar ta ruwaito ya inganta, to tabbas Dangote yayi kokari sosai. Idan baku manta ba a makon da ya gabata dan kasuwa Abdulsamad Bua ya sanar da cewa zai rage farashin simintin shi a watanni masu zuwa.

Competition na kasuwa, irin wannan, yana matukar amfani ga talakawa.

✍️ Comr Abba Sani Pantami

Dattijuwa Ƴar Shekara 72, Yar Asalin Ƙasar Falasɗinu, Halima Ali Ta Haddace Al-Qur'ani Mai Girma.
14/09/2023

Dattijuwa Ƴar Shekara 72, Yar Asalin Ƙasar Falasɗinu, Halima Ali Ta Haddace Al-Qur'ani Mai Girma.

Address

Abuja Sheraton
Maiduguri
600549

Telephone

+2349012151417

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Zamani media news posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share