Bin Musa 24/7 Sport

Bin Musa 24/7 Sport 24/7 Sports News

Mafi yawan zura ƙwallaye a tarihin ƙwallon ƙafar ƙasa:137 — 🇵🇹 Cristiano Ronaldo112 — 🇦🇷 Lionel Messi109 — 🇮🇷 Ali Daei95...
04/06/2025

Mafi yawan zura ƙwallaye a tarihin ƙwallon ƙafar ƙasa:

137 — 🇵🇹 Cristiano Ronaldo

112 — 🇦🇷 Lionel Messi
109 — 🇮🇷 Ali Daei
95 — 🇮🇳 Sunil Chhetri
89 — 🇲🇾 Mukhtar Al Dhaheri
88 — 🇧🇪Romelu Lukaku
85 — 🇦🇪 Ali Mabkhout
85 — 🇵🇱Robert Lewandowski
84 — 🇭🇺 Puskas

•Bin Musa 24/7 Sport

🚨Ana sa Ran Faransa zata fito da wadannan Yan wasan a sahun farko akarawar da kasar zatayi da Spain: Maignan - Kalulu, K...
04/06/2025

🚨Ana sa Ran Faransa zata fito da wadannan Yan wasan a sahun farko akarawar da kasar zatayi da Spain: Maignan - Kalulu, Konaté, Lenglet, Theo Hernandez - Koné, Rabiot - Dembélé, Olise, Doué - Mbappé. Dan wasa Tchouaméni ya Dauki atisaye shi kadai kuma Dan wasa zai zauna Amatsayin Dan wasan benci

A cewar- AndiOnrubia

Bin Musa 24/7 Sport

An ya za a iya samun wanda zai kamo Cristiano Ronaldo yawan ƙwallaye a tarihin Portugal?💀Bin Musa 24/7 Sport
04/06/2025

An ya za a iya samun wanda zai kamo Cristiano Ronaldo yawan ƙwallaye a tarihin Portugal?💀

Bin Musa 24/7 Sport

Da ɗumi-ɗumi: Real Madrid zasu dawo da Nico Paz a wannan kakar.Akwai yiyuwar sanar da hakan ma a hukumance mako mai zuwa...
27/05/2025

Da ɗumi-ɗumi: Real Madrid zasu dawo da Nico Paz a wannan kakar.

Akwai yiyuwar sanar da hakan ma a hukumance mako mai zuwa.

Bin Musa 24/7 Sport

Raúl Asencio ga Luka Modrić a lokacin wasan shi na ƙarshe a Bernabeu: “Me yasa ba zaka ɗauki Fanaretin ba alabashi ka iy...
27/05/2025

Raúl Asencio ga Luka Modrić a lokacin wasan shi na ƙarshe a Bernabeu: “Me yasa ba zaka ɗauki Fanaretin ba alabashi ka iya zura ƙwallon ka ta ƙarshe a gaban magoya baya anan?”

Luka: “A'a, a'a, Kylian ya fi ni buƙatar shi[domin neman takalmin zinare]”

Luka: “Kylian…je ka doka Fanaretin”

Mbappé ya zura ƙwallon kuma aka haɗu da Modrić aka yi murna.(DAZN_ES)

Bin Musa 24/7 Sport

🚨🔥 NICO WILLIAMS REAL MADRID 🔥🚨 🚨🔵| Real Madrid Tana Son Ɗaukar Ɗan Wasa Nico Williams Kafin Fara Gasar Cin Kofin Duniya...
21/05/2025

🚨🔥 NICO WILLIAMS REAL MADRID 🔥🚨

🚨🔵| Real Madrid Tana Son Ɗaukar Ɗan Wasa Nico Williams Kafin Fara Gasar Cin Kofin Duniya Na Kungiyoyi, Shugaban Real Madrid Florentino Peréz Ya Damu Akan Ɗan Wasan Kuma Yana Son Zuwa Ɗan Wasan Anan Kusa Domin Ya Dauki Kofinsa Na Farko A Kungiyar,

[ Daga Jaridar MARÇA ]


Bin Musa 24/7 Sport

A Hukumance real Madrid zata sanar da daukar Dan wasa Alvaro Carreras nan bada jimawa ba anriga da ankammala Komai Dan w...
21/05/2025

A Hukumance real Madrid zata sanar da daukar Dan wasa Alvaro Carreras nan bada jimawa ba anriga da ankammala Komai

Dan wasan zai sanya hannu na tsawon shekaru 5 da Karin kakar wasa daya Wanda contract din zaiyi aiki har 2031

Bin Musa 24/7 Sport

🚨 A hukumance: Kylian Mbappé da Aurélien Tchouaméni sun samu kira a tawagar Faransa zuwa buga wasan kusa da na karshe na...
21/05/2025

🚨 A hukumance: Kylian Mbappé da Aurélien Tchouaméni sun samu kira a tawagar Faransa zuwa buga wasan kusa da na karshe na Gasar National League.🇨🇵

Bin Musa 24/7 Sport

21/05/2025

Man United ta shirya yin ba zata wajen yin wuf da ɗan wasan gaban Sporting Viktor Gyökeres. Ƙungiya na ɗaya daga cikin k...
20/05/2025

Man United ta shirya yin ba zata wajen yin wuf da ɗan wasan gaban Sporting Viktor Gyökeres. Ƙungiya na ɗaya daga cikin kungiyoyin da s**a nuna da gaske suna sha'awar ɗaukar ɗan wasan.

Bin Musa 24/7 Sport

📊 Valverde, Enzo, Rice, Pedri — stats this season:🇺🇾 Valverde: 9 goals, 8 assists 🇦🇷 Enzo: 7 goals, 13 assists 🏴󠁧󠁢󠁥󠁮󠁧󠁿 R...
20/05/2025

📊 Valverde, Enzo, Rice, Pedri — stats this season:

🇺🇾 Valverde: 9 goals, 8 assists
🇦🇷 Enzo: 7 goals, 13 assists
🏴󠁧󠁢󠁥󠁮󠁧󠁿 Rice: 9 goals, 10 assists
🇪🇸 Pedri: 6 goals, 8 assists

Bin Musa 24/7 Sport

Man City fans say goodbye to King Kevin 😥🤴🏼⚔ Bin Musa 24/7 Sport
20/05/2025

Man City fans say goodbye to King Kevin 😥🤴🏼⚔


Bin Musa 24/7 Sport

Address

Kano
Maiduguri

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Bin Musa 24/7 Sport posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Bin Musa 24/7 Sport:

Share

Category