ISAH Muhammad ADAM

ISAH Muhammad ADAM من خص وخص
(1)

13/06/2026
Yanzu Yanzu Kai Tsaye Muhadara Ta musaman Mai Take Akan Tauheed “ Dağa masallacin Jibwis Gwallaga Bauchi” Akan Wata Muna...
13/06/2026

Yanzu Yanzu Kai Tsaye Muhadara Ta musaman Mai Take Akan Tauheed “ Dağa masallacin Jibwis Gwallaga Bauchi” Akan Wata Muna Saba da Ta Saka Mallam Zuwa Bauchi ‘ Wajen Ta,aziyar Rasuwa”

Shehul Islam Prof. Muhd Sani Umar R/Lemo Malamin Hadith ‘ Manzon Allah SAW” Allah Takara Maka Malam lafiya”

13/06/2026

Abdurraheem Almufti Yelwa ya lashe gasar karatun Al-Ƙur’ani ta ƙasa da ƙasa a Saudiyya

Gwani Abdurraheem Almufti Yelwa, wanda ɗa ne ga Farfesa Mansur Isa Yelwa, ya samu gagarumar nasara bayan da ya lashe gasar karatun Al-Ƙur’ani mai girma ta ƙasa da ƙasa da aka gudanar a Ƙasar Saudiyya.

Wannan nasara ta sake ɗaga martabar Najeriya a idon duniya, tare da nuna irin ƙwazo, jajircewa da baiwar da matasan ƙasar ke da ita a fagen karatun Al-Ƙur’ani Mai Tsarki.

Muna taya shi murna tare da yi masa addu’ar Allah Ya ƙara masa ilimi, fahimta da albarka, Ya sanya wannan nasara ta zama alheri gare shi da al’ummar Musulmi baki ɗaya.

Allah Ya ƙara ɗaukaka.

11/06/2026
11/06/2026

ISAH Muhammad ADAM Abba Sani Pantami

11/06/2026

10/06/2026

I got over 100 reactions on one of my posts last week! Thanks everyone for your support! 🎉

Address

Maiduguri

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ISAH Muhammad ADAM posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to ISAH Muhammad ADAM:

Share