AREWA TOP TV

AREWA TOP TV Alhamdulilah ❤️

Allah kadai Yasan zafi da radaddin da bawan Allah Nan yakeji a cikin zuciyarsa Allah yabaka hakuri da juriyar wannan ras...
18/01/2026

Allah kadai Yasan zafi da radaddin da bawan Allah Nan yakeji a cikin zuciyarsa Allah yabaka hakuri da juriyar wannan rashi Allah yabaka ikon cinye jarabawar Nan Allah yajikansu yayimusu Rahama Ameen 🥲🙏

Bayanin Mutane 3 Da Ake Zargi Da kisan Matar Aure Da Ya’yanta 6 a Unguwar Chiranchi Dake Kano
18/01/2026

Bayanin Mutane 3 Da Ake Zargi Da kisan Matar Aure Da Ya’yanta 6 a Unguwar Chiranchi Dake Kano

INNA LILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN: Abdul'azeez ya rasu sanadin yaron shagon sa da ya čàka masa àlmàkashi jiya da yamma...
18/01/2026

INNA LILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN:

Abdul'azeez ya rasu sanadin yaron shagon sa da ya čàka masa àlmàkashi jiya da yamma, bayan karamin sa'in-sa da ya shiga tsakaninsu.

Abun ya faru dazu a kan idon mahaifiyar sa daidai karfe 5:40pm na yamma, ya dawo da ita daga anguwa ya ce bari su bi shagon akwai abinda zai yi, da yaje sai ya samu yaran sun yi masa sata. Cikin bàcin rai yace duk ya kore su su fita su bar mai shagonsa, s**a fara yi masa rashin kunya, da ya yunkura zai doki dayan sai yaron ya jawo àĺmakashi ya çaka masa. An yi kokarin kai sa asibiti ama ba a yi nasaran ceto rayuwar sa ba.

Allah Ya gafarta maka, ya kyauta makwanci Dan-malam, idan tamu tazo Allah yasa mu cika da kyau da imani.

Za a yi jana'izar sa yau Lahadi da misalin karfe 11:00am na safeh, a Bolari Juma'at Mosque dake cikin garin Gombe.

Daga Nasir

Mutane ukku da s**ayi Ki$ Matar da Yayanta sunzo hannu 😢Allah kasa akashesu suma 😢👇👇👇👇
18/01/2026

Mutane ukku da s**ayi Ki$ Matar da Yayanta sunzo hannu 😢
Allah kasa akashesu suma 😢👇👇👇👇

18/01/2026

Iya kuɗin 💰 babanku Iya Yadda Za'a So Ku A Dangi. 🫣🥴🤷‍♂️

Allah yayi muku abinda kukai tsinannu 😭
18/01/2026

Allah yayi muku abinda kukai tsinannu 😭

Umar da ake zargin da kisan mutane 6 a unguwar chiranci dorayi an kamashi shida abokan aikinsa👈👈
18/01/2026

Umar da ake zargin da kisan mutane 6 a unguwar chiranci dorayi an kamashi shida abokan aikinsa👈👈

Bayan Daura Auren Amarya dazu da Rana na bincika kundin Tarihi na fito da Hotunan Ranar Sunan ta, da Muka dauka bayan mu...
18/01/2026

Bayan Daura Auren Amarya dazu da Rana na bincika kundin Tarihi na fito da Hotunan Ranar Sunan ta, da Muka dauka bayan munje Duba Maijego da Jaririya.

Hoton farko bayan Suna na biyu bayan Auren ta, shekaru 16 da s**a wuce Allah ya Albarkaci Rayuwar mu Duka.

Yanzu yin vedeo agurin biki a dora a social media yazama bala,I musanman TikTok yan comments section sun zama annòbà👀👇👇👇...
18/01/2026

Yanzu yin vedeo agurin biki a dora a social media yazama bala,I musanman TikTok yan comments section sun zama annòbà👀
👇👇👇👇👇👇

An kashe su, alhali suna cikin da'irar al'ummar da ta kasa komai wajen ceton rayuwar su.An kashe su tare da cewa gidan s...
18/01/2026

An kashe su, alhali suna cikin da'irar al'ummar da ta kasa komai wajen ceton rayuwar su.

An kashe su tare da cewa gidan su yana tsakiyar gidajen maƙwabtan da suke jingine da katangar gidan su.

An kashe su tare da cewa sun kasance cikin unguwar da ke cikin rukunin unguwanni mafi yawan al'umma a Jahar Kano.

An kashe su ba tare da sun san cewa al'ummar da suke rayuwa da su ba za su iya zamantowa garkuwa garesu ba.

An kashe su ba tare da sun san dalilin da yasa aka kashe su ba.

Allah wadaran wannan al'umma ta mu, matuƙar ba za mu zamanto garkuwa ga junan mu ba! 😭

wallahi allah sabo da wannan abun na kasa bacci Mijin marigayiya kuma uba ga marigaya da Akayiwa illar wulaqanchi.😭💔Yace...
17/01/2026

wallahi allah sabo da wannan abun na kasa bacci Mijin marigayiya kuma uba ga marigaya da Akayiwa illar wulaqanchi.😭💔

Yace koda xe fita ma yaran qananun bacci suke yace matafi matata tace adawo lafiya mijina, sede kiransa Akayi yaxo yaga wannan Bala'i.😭 Shifa nan dayake ko wlhy rufe idon nan dayayi shikadae yasan abinda yake ji kuma gani yake Kamar mafarki yake.😭

Wlhy anriga angama da rayuwar bawan Allah nan babu abinda xa'ayi ya manta da wannan Mummnan aeka aekan.

:ubangiji ka hana duk wani mai hannu a cikin wannan abu nutsuwa Allah ka saka mishi tashin hankali da firgichi kai jama'a wai ran mutum ne haka 😢😢😢

Ikilima Abubakar Sadeq

Dangin Ango ☺️😂😂😂
17/01/2026

Dangin Ango ☺️😂😂😂

Address

Kano

Telephone

+639166654431

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when AREWA TOP TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to AREWA TOP TV:

Share