A-A Ngulde Journalist

A-A Ngulde Journalist I believe in a united and peaceful Nigeria. I
invite you to join me. My name is Adamu Aliyu Ngulde, From Maiduguri Northeastern Nigeria.

Shugaban gidan radio Hadin Kai 108. FM Maiduguri Mallam Abdullahi Mustapha, kenan a ofishinsa.
14/06/2022

Shugaban gidan radio Hadin Kai 108. FM Maiduguri Mallam Abdullahi Mustapha, kenan a ofishinsa.

27/10/2020

Shugaban 'kungiyar 'kwallon 'kafar Barcelona Josep Maria Bartomeu ya sau'ka daga mu'kamin sa sakamakon matsin lamba da yake fuskanta a ciki da wajen 'kungiyar game da takaddamar sa da gwarzon d'an wasan 'kungiyar Lionel Messi.

Bartomeu wanda ya kasance shugaban 'kungiyar tun a shekarar 2014 na fama da yunkurin tsige shi tun lokacin da Messi ya gabatar da takardar sa na neman barin 'kungiyar.

Murabus din Bartomeu na zuwa ne kwanaki 3 bayan da Real Madrid ta chasa Barcelona duka da ci 3-1 a Camp Nou a gasar La Liga.

Messi ya zargi tsohon shugaban da yaudarar sa lokacin da masu fada a 'kungiyar s**a yi 'ko'karin hana shi barin 'kungiyar a karshen kakar da ta gabata.

Majalisar dokokin jihar Borno ta karrama shugaban rundunar yaki da ta'addanci Ibrahim Mohammed sakamakon jajircewarsa a ...
15/10/2020

Majalisar dokokin jihar Borno ta karrama shugaban rundunar yaki da ta'addanci Ibrahim Mohammed sakamakon jajircewarsa a fagen daaga.

26/07/2020
23/07/2020

Tambaya ga al'ummar jihar Borno

1. Shin nawa ake warewa 'yan majalisar dokokin jiha domin gudanar da ayyuka a mazabarsu?

2. Duk karshen wata suke karban kudin aiki a mazaba ko kuwa sai bayan watanni uku?

3. Mene ne hakkin dan majalisa ga mazabarsa?

4. A halin yanzu dan majalisarku a majalisar dokokin jiha ya yi wani abin a zo a gani tun bayan d'arewarsa karagar mulki?
Dan Allah ku bayyana mana sahihan abin da ke faruwa insha Allahu za mu bi diddigin lamarin domin tabbatar da cewa kuna gani a zahirance, ba a rubuce ba.

Borno Rehabilitates 500 Houses Destroyed by Boko HaramBorno Government has commenced rehabilitation of 500 houses destro...
08/04/2020

Borno Rehabilitates 500 Houses Destroyed by Boko Haram

Borno Government has commenced rehabilitation of 500 houses destroyed by Boko Haram terrorists in Kawuri in Konduga Local Government Area(LGA) of the state.
Govornor Babagana Zulum said this during a working visit to Konduga on Sunday. Zulum said that government had completed about 250 of the houses.
He said that the rehabilitation would enable residents of the community taking shelter in Internally Displaced Persons ( IDPs) camp to return home.

You may never know what results come of your actions, but if you do nothing, there will be no results.
06/04/2020

You may never know what results come of your actions, but if you do nothing, there will be no results.

04/04/2020

Assalamu alaikum, masu bibiyar wannan shafin insha Allahu zan cigaba da kawo muku rahotanni da kuma labarai daga sassa daban-daban na jihar Borno da kuma gabar tabkin Chadi.

MUHALLINKA RAYUWARKADaga A-A Ngulde JournalistYa kamata al'ummar unguwar Moduganari ku tsabtace muhallinku domin kaucewa...
05/01/2020

MUHALLINKA RAYUWARKA
Daga A-A Ngulde Journalist

Ya kamata al'ummar unguwar Moduganari ku tsabtace muhallinku domin kaucewa kamuwa da cututtuka.

DAGA MASU SAURARO Dandal Kura Radio 98.9 FM 10:00am zuwa 10:55amMaudu'inmu na yau zai maida hankali ne kan maganar da ba...
04/01/2020

DAGA MASU SAURARO Dandal Kura Radio 98.9 FM 10:00am zuwa 10:55am

Maudu'inmu na yau zai maida hankali ne kan maganar da babban hafsan rundunar sojan sama ta Najeriya Air Vice Marshal Sadique Baba Abubakar ya yi na cewa za a janye rundunar sojoji a wasu shiyyoyi sakamakon zaman lafiyarda ya fara samuwa a jihohi tare da dakile miyagun laifuffuka.
Don haka muna bukatar ku aiko da ra'ayoyinku mabambanta.

10/03/2019

Staying on top of news trends

Since journalism is all about what’s happening in the moment, one of the key parts of any journalist’s day is to stay on top of news trends by checking newswires such as the
Associated Press or Reuters and social media platforms such as Twitter and Facebook. Doing this throughout the day allows journalists to come up with and editorial plan and assign reporters to stories that need to be covered.

Address

Shehu Laminu Way Maiduguri
Maiduguri

Telephone

08032135939

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when A-A Ngulde Journalist posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category