01/08/2023
GARABASA DA RIBAR SAKAMAKO DA CIKAKKUN MEMBOBIN MANHAJAR BLUE OASIS🧿 ZASU KWASA A RANAR 15 GA WATAN AUGUST 2023
1. Samun Ribar Naira Dari a Kan kowanne B.o.t🪙 Daya da Ka Mallaka
2. Samun Damar Sayayyar Kayayyakin More Rayuwa Kan Farashi me Sauki fiye da dik Wanda Baya Cikin Tsarin Manhajar Blue Oasis🧿
3. Samun Ribar Kaso Ashirin Daga Cikin Dari na Dikkan Cinikin Wanda ka Bawa referral link Naka Yayi Rijista a karkashinka, ko me ya Saya kana da Kaso 20 Bisa 100 daga Cikin cinikin da yayi Kan Manhajar Blue Oasis🧿
4. Zaku Sami Damar Shan Man Fetur Kan Farashin Naira Dari Biyu da Hamsim KOWACCE LITA DAYA a GIDAJEN Man A.A. Rano, Da Aliko Oil Kadai👌🏻
5. Zaku iya kwashe Kudadenku Daga Blue Oasis Wallet Zuwa Account dinku na Bankinmu Na Gida Najeriya misali First Bank, UBA Bank da Sauran Bankunan Najeriya da kuke da Asusu da su
Dik Wannan Tsarin Zai Yiyune idan kana Cikin Tsarin Manhajar Blue Oasis🧿 Kuma in kayi Rijista ✍🏻tare da MALLAKAR B.o.t 🪙
WANNAN SAKO NE DAGA CHAIRMAN NA WANNAN KAMFANI BLUE-OASIS🧿 (ABDURRASHID ADAMU DANBAIWA)
Blue Oasis Ribar kowa da kowace se Wanda Baya Cikin Tsarin Kadai👌🏻
MUN GODE👏🏻