Matsalar mata

Matsalar mata Please dont insult every person in this page becouse is not good

Good morning have a nice Day
09/04/2025

Good morning have a nice Day

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Salisu Ishaku, Abdulrrahaman Abdullahi, Ghali Abubakar Na...
04/03/2025

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Salisu Ishaku, Abdulrrahaman Abdullahi, Ghali Abubakar Na Abba, Sirajo Shehu, Dibal A Manan Marafa, Gambo Kursa, Itz El Ameen Danfulani

21/02/2025
21/02/2025

This version of Facebook uses less data and works in all network conditions.

Matan mu na hausawa are not romantic at all🤷🏼‍♀️Na xauna sosai nayi nazari akan yadda rayuwar aure ke tafiya tsakanin ma...
27/04/2024

Matan mu na hausawa are not romantic at all🤷🏼‍♀️

Na xauna sosai nayi nazari akan yadda rayuwar aure ke tafiya tsakanin mazan mu da matanmu na arewa a yanxu... abunda na lura dashi shine idan ana waje ne ake soyayya da furta kauna bayan aure kuma an gama cin amarci shikenan kowa xai dinga daukan kansa jan wuya ana ko in kula da juna🤷🏼‍♀️

Matar bahaushe sau nawa k**e furtawa mijinki kalmar "I LOVE YOU" da "KISSING" dinsa idan xai fita????

Idan mijinki ya fita aiki sau nawa k**e masa text mai kumshe da kalaman soyayya da nuna kewarsa????

Idan mijinki ya dawo aiki shin tsalle k**e ki "RUMGUME SA"tare da tarbon sa da kalaman soyayya ko kuwa kawai kyalesa kawai k**eyi kici gaba da aikin ki????

Wai shin Idan mijinki xai fita kina tofesa da "Addu'o'IN NASARA" da feshe sa da "TURARE MAI KAMSHI" Da Gyara masa "HULA"ko kawai barin mijinki k**e ya fita gaba-gadi yana warin hammata??

Wai Tsaya ma idan dare yayi xaku kwanta kina sambadesa da "LABARAI" Masu dadi ko kawai barinsa k**eyi yayi baccinsa k**ar dan tani?????

Wai da wayanne kaya ma k**e zama a gidan mijin naki matar bahaushe???ina fatan ba xama k**eyi daga ke sai daura gaba ba???dayawan matanmu fa idan s**a haihu daya biyu tou xasu fara jin cewa sun tsufa tun ana saka wa miji tops da jeans da mini skirt sai a dawo ana yawo da daure gaba🤦🏼‍♀️🤦🏼‍♀️🤦🏼‍♀️ shin kinsan kuwa wannan daurin na batawa maza rai da ja maki raini??

Yak**ata matar bahaushe ki gyara alakarki da mijinki kisani aure ba kashe kai bane ko kurkuku a ah aure soyayya da kauna ya kumsa sai kuma hakuri da tallafawa juna!

*KULLUTU DA MACE TAKE JINSA ACIKIN NONONTA "BREAST" { FIBROADENOMA }*Kullutun da mace  takeji a cikin nononta shine ake ...
26/04/2024

*KULLUTU DA MACE TAKE JINSA ACIKIN NONONTA "BREAST" { FIBROADENOMA }*

Kullutun da mace takeji a cikin nononta shine ake kira "fibroadenoma" a likitance. Kullutun ne yake baiwa nonon siffarsa ta tsayuwa kyam. Ma'ana shine kullutun da kowace mace takeji a cikin tsakiyar nononta idan ta taba. Fibroadenoma ba matsala bane a asalin zance.

Amma idan ya kasance yana kara girma sosai, ko kuma yana yin ciwo sosai, ko ya damfare da jikin tsokar nono, watau baya yin yawo ko motsi idan aka taba shi, to, alamar ya sami matsala kenan, don haka akwai bukatar mace taje asibiti domin likita ya dubata. Idan likita ya tabbatar da cewa barinsa zai iya zamowa wata babbar matsala, to, zai bayarda shawarar cewa ayi tiyatar cire shi, wacce ake kira "lumpectomy" ko "excisional biopsy". Idan kuwa karamar matsala ce, to, za'a iya dora mace akan maganin da zai warkar da shi. Wani lokacin kuma zai warkar da kansa.

Mai yiwuwa ne koda nono ya zube (sagging) mace ta rika jin kullutun fibroadenoma a cikin nononta.

Sa'annan ana samun kullum nono na fibroadenoma a nono daya kawai, kuma shine ake kira "unilateral fibroadenoma" a likitance.

Don haka, cireshi ko kuma barinshi, ya danganta ne da yanayinsa. A ganina, idan baya nuna alamun wata matsala k**ar yadda na fada a sama, to, ba sai an cire shi ba.

Dakunsan darajan auran ku kunsan mai ake nufi da biyawa uwar gida bukata Kun kori kaddaran data dameku Kun sai maganin m...
25/04/2024

Dakunsan darajan auran ku kunsan mai ake nufi da biyawa uwar gida bukata Kun kori kaddaran data dameku Kun sai maganin matsalolin ku

Duk wadda yasai maganina batare da hanyar aure zaiyi amfani dashiba Allah ya isa bama goyan bayan Al fasha ko miliyan nawa zakamin

Sautari Wani yakira naji muryar sa batai k**a da wadda zan saiwa dakayaba yanke kira nake

Idan a Whatsapp kamin magana zanyi block naka

Indai da gaske Neman magani kake kai aiki da magunguna dadama bakaga cenjiba kazo kai Imani da Allah kakarbi wanan magani kai aiki dashi yadda akace sai Allah Yai tai makeke

Magana nake ta wadda yasan muhimman cin yar mutane magan nake ta wadda yafi karfin abinci agidin sa

Magani Indai na bangaran marane
Sanyi
Istimina I
Basir
Hawan jini
Ciwan suga

Muna bada magani daedae qarpin kowane mesaya

Muna aika kayan mu ko Ina afadin duniya da yaddar Allah ta hanyar aturo mana kudi ta account musama mutin kayansa amotaba garin su

Masu albishir masu shawara masu zuwan dakansu inkuma shirya kwamin magana

Game buqatar qarin bayani DM.

25/04/2024

BARKAN KU DA WARHAKA
SHIN MENENE MATSALAR KU
KO
MUNADA MAGANI

28/11/2023

We are apologize to our followers
We will be back soon
Thanks 🙏

YANMATA!!! SAURARE NI DA KYAU !Ki kiyaye dukkan namijin da zai ce miki ki kawo masa ziyara a rayuwa, wannan ba mijin aur...
09/03/2023

YANMATA!!! SAURARE NI DA KYAU !

Ki kiyaye dukkan namijin da zai ce miki ki kawo masa ziyara a rayuwa, wannan ba mijin aure bane, fasiki ne kawai.

Ki kiyayi dukkan namijin da zai ce shi ba ya son zuwa hira anguwan ku wai sai dai ku haɗu a wata anguwan ko wani wuri, ba masoyi bane.

Ki kiyayi dukkan namijin da yake ce miki ba ki waye ba, dan iska ne, ya bari mana in ya aure ki ya wayar dake.

Ki kiyayi dukkan namijin mai miki hirar batsa a chatting, ko waya, ko text message, ko mai ce miki kuyi vedio call babu kaza da kaza, ko vedio call in dare.

Ki kiyayi dukkan namijin da yake taɓa miki jiki, domin yau ya taɓa miki jiki kika yi shiru gobe ma zai kara ke

macece da kika kai lokacin aure, kina da sha'awa ke ba dutse bane, ko yatsa ce namiji da ya taɓa miki dole kiji wani abu daga zaran kika fara barin sa to watarana kuwa za ki faɗa sabon ALLAH, wanda bai san dadin zuma ba labari yake ji, amma matuƙar ya fara ɗandana bai iya bari kuma zai fara sha yau da gobe, Kinga kenan za ki faɗa tarkon zina kenan, rabu dashi kawai ba wata uzuri.

Duk wanda yace yana sonki yaje ga iyayen ki sa'annan sanya yayan ki ko wani dan'uwa na gari bincikar halayyarwa wurin abokan sa, sau da dama wani zai ga yarinyar kirki amma burin sa mummuna ne akanta, rayuwa sai da ta-ka tsantsan.

Ki kiyayi shiga na banza, fifita soyayyar ALLAH da Manzon sa saw
akan na kowa, sai kuma soyayyar iyayen ki sa'annan malaman kirki, riki karatun Alkur'ani, hadis, dss, riko da sallah, azkhar, kina amfani da TUNATARWA na malamai, iyaye da kuma Mutanen kirki, ki wadatu da abinda ALLAH ya bawa iyayen ki sa'annan ki samu sana'a duk kankantar sa kina ɗan yi.

Address

Maitama

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Matsalar mata posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category