Sunnq

Sunnq Smile it Sunnq

Another Night view of saudi Arabia🇸🇦
08/03/2024

Another Night view of saudi Arabia🇸🇦

Masha allah
08/02/2024

Masha allah

08/02/2024
Gwamnatocin kasashe uku na yankin Sahel da ke karkashin jagorancin sojoji da s**a hada da Jamhuriyar Nijar da Mali da ku...
08/02/2024

Gwamnatocin kasashe uku na yankin Sahel da ke karkashin jagorancin sojoji da s**a hada da Jamhuriyar Nijar da Mali da kuma Burkina Faso, sun sanar da ficewa daga kungiyar raya tattalin arzikin kasashen yammacin Afrika ECOWAS ko CEDEAO.

Sanarwar ta kuma kara da cewa, kungiyar ta gaza taimakawa wadannan kasashen a yankin da suke fama da ta'addanci da ma rashin tsaro.

08/02/2024

Love #%

08/02/2024

A lokacin da za ayi tashin Al-Kiyama daya daga cikin matsalar da ɗan adam yake fuskanta, shi ne babu ruwan kowa da kowa, duk duniya babu ruwan kowa dakai, babu ruwanka da kowa. Kayi lissafi, ko a Nigeria ne akace babu ruwan kowa da kai, yaya za ka rayu bare a ranar kiyama?. Duk wata alaka za ta katse.

Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum
~ (Hafizahullah).

Mohammed Tasi'u Abubakar

Address

Mararraba Karu
Maitama

Telephone

+2348082188772

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sunnq posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Sunnq:

Share