
14/07/2025
Wasu na yada tsohon bidiyon dawo da gawar Marigayi Isa Gusau a matsayin ta Buhari
Akwai dai wani bidiyo dake yawo matuka a shafukan Tiktok da Facebook inda ake nuna cewa gawar tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ce aka dawo da ita Najeriya. Wannan bidiyo na kuma cigaba da yaduwa a kafar tura sakonni ta WhatsApp. Muhammadu Buhari ya rasu ranar lahadi a wani asibiti a Birnin L....