Dan Nigeria

Dan Nigeria ALHAMDULILLAH πŸ™

Ana cigiya
12/06/2025

Ana cigiya

🚨BREAKING NEWS🚨... See more
08/05/2025

🚨BREAKING NEWS🚨... See more

08/05/2025

Lamarin Arewa kullum tsoro yake kara bani
Innalillahi

🚨 π‹π€ππ€π‘πˆ πŒπ„ πƒπ€πŒπ…π€π‘π€: Cristiano Ronaldo Jr. ya samu kiran farko don buga wa Ζ™ungiyar Ζ™asa ta Portugal U15 a wani gasar kw...
06/05/2025

🚨 π‹π€ππ€π‘πˆ πŒπ„ πƒπ€πŒπ…π€π‘π€: Cristiano Ronaldo Jr. ya samu kiran farko don buga wa Ζ™ungiyar Ζ™asa ta Portugal U15 a wani gasar kwallon kafa da za a gudanar a Ζ™asar Croatia β€” in ji jaridar *A Bola*! πŸ‡΅πŸ‡Ή

Wannan shi ne kiran farko da zai wakilci Ζ™asarsa.

…ya fara bin sawun mahaifinsa wajen wakiltar Ζ™asa a fagen kwallon kafa.

Kowa NADA damar wucewa final a wannan gasar tsakanin FC Barcelona  da Inter Wakuke fatan yawuce final ?
01/05/2025

Kowa NADA damar wucewa final a wannan gasar tsakanin FC Barcelona da Inter

Wakuke fatan yawuce final ?

Dembele πŸ‘
30/04/2025

Dembele πŸ‘

Allah ya albarkai rayuwar su
30/04/2025

Allah ya albarkai rayuwar su

Kounde zairasa wasan dazasu kara da Inter  a wasan gaba! Wakuke ganin yadace asanya madadin Shi?
30/04/2025

Kounde zairasa wasan dazasu kara da Inter a wasan gaba!

Wakuke ganin yadace asanya madadin Shi?

Wannan shine dalilin dayasa aka kashe kwallon Inter Shin aganinku yadace akasheta Koko?
30/04/2025

Wannan shine dalilin dayasa aka kashe kwallon Inter

Shin aganinku yadace akasheta Koko?

Wasa yakare πŸ’―
30/04/2025

Wasa yakare πŸ’―

Last game tsakanin Real Madrid C.F. da Al Hilal S.C  wasan Karshe na club wold cup Yakuke kallon wasan na bana zaikasanc...
30/04/2025

Last game tsakanin Real Madrid C.F. da Al Hilal S.C wasan Karshe na club wold cup

Yakuke kallon wasan na bana zaikasance ?

Address

Unguwar Mata Malumfashi
Malumfashi

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dan Nigeria posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share