Abdulhakim kabir

Abdulhakim kabir Information

TGIF๐Ÿ“ฟ๐Ÿ•Œ
10/02/2023

TGIF๐Ÿ“ฟ๐Ÿ•Œ

22/11/2022

AREWA TA MALLAKI RIJIYAR MAN FETUR

Idan Allah Ya amince yau Talata ana sa ran Maigirma Shugaban Kasarmu Nigeria zai zo jihar Bauchi domin kaddamar da rijiyar man fetur da aka tona a kauyen Kolmani dake karamar hukumar Alkeri jihar Bauchi

Zuwa yanzu haka manyan Ministocin Shugaba Buhari da sauran jami'an Gwamnatinsa sun isa inda aka tona rijiyar

Hakika wannan ba karamin nasara bane ga yankin Arewacin Nigeria, ba wai batun jihar Bauchi ba yankin Arewacin Nigeria ne zai amfana, kuma Maigirma Shugaban Kasa Buhari ya kafa sabon tarihi

Allah Ka tabbatar mana da alheri a Arewa

TINUBU is sick, am sorry i can't vote him, how can you not recall the name of your party. Can you imagine ๐Ÿค”The whole fla...
15/11/2022

TINUBU is sick, am sorry i can't vote him, how can you not recall the name of your party. Can you imagine ๐Ÿค”
The whole flagbearer, ffs..๐Ÿค”๐Ÿค”๐Ÿ˜ญ

15/11/2022

Allah yasa mudace

Address

Malumfashi
BEHINDHALISATIONNO10

Telephone

+2347014356951

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abdulhakim kabir posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Abdulhakim kabir:

Share