Katsina24

Katsina24 Katsina24 Shahararriyar Kafar yaɗa Labarai a Harshen Hausa Mafi Shahara a Faɗin Africa.

Sunan Wane Film Ya Dace Da Wannan Hoton 😂😂
14/10/2024

Sunan Wane Film Ya Dace Da Wannan Hoton 😂😂

💕💞🔥💥?
22/07/2024

💕💞🔥💥?

Yaushe Rabon Da Kuga Irin Wannan Zakaran, Kuma da wane suna ake kiran shi?
22/07/2024

Yaushe Rabon Da Kuga Irin Wannan Zakaran, Kuma da wane suna ake kiran shi?

Ɗaya daga cikin 'yan biyun da aka haifa a hade, Abby Hense ta yi aure. 'Yan biyun da ke Minnesota na Amirka dai masu she...
29/03/2024

Ɗaya daga cikin 'yan biyun da aka haifa a hade, Abby Hense ta yi aure. 'Yan biyun da ke Minnesota na Amirka dai masu shekaru 34 an haifesu ne da kawuna da kuma zuciyoyi guda biyu sai dai gangar jikinsu guda daya ce.

BIDIYO: Masha Allah, karon farko an samu wata hazikar daliba mai irin Muryar Sheikh Abdurrahman Sudeis wajen ƙira'a.
22/11/2023

BIDIYO: Masha Allah, karon farko an samu wata hazikar daliba mai irin Muryar Sheikh Abdurrahman Sudeis wajen ƙira'a.

HomeAddini BIDIYO:Karon farko an samu wata hazikar daliba mace mai irin Muryar Sheikh Abdurrahman Sudeis wajen ƙira'a. byFALSAFA HAUSA —November 22, 2023 0 AlhamdulillahBidiyo wata daliba kenan mai irin Muryar Sheikh Abdurrahman Sudeis wajen ƙira'a.Hakika wannan daliba tana da hazaka sosai, domi...

Shin waɗɗne hanyoyin ya k**ata mubi domin kare lafiyar mu a lokacin sanyi?
19/11/2023

Shin waɗɗne hanyoyin ya k**ata mubi domin kare lafiyar mu a lokacin sanyi?

Lokacin huturu, lokacin ne da jiki da fatar mutane ke wahala matuka saboda kura da iskar da ake yawan fama da ita. Kamar yadda a...

Jihar Kwara – Wata budurwa ta gamu da ajalinta yayin da su ke tsaka da saduwa da saurayinta bayan ya sha maganin karfin ...
01/11/2023

Jihar Kwara – Wata budurwa ta gamu da ajalinta yayin da su ke tsaka da saduwa da saurayinta bayan ya sha maganin karfin maza.

Wani Saurayi Yayi Ajalin Budurwar sa Suna Tsaka Da Holewa A Otel Bayan Yasha Maganin Ƙarfin Maza Domin Ya Burge Ta.

Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta k**a wani matashi a unguwar Temidire da ke birnin Ilorin a jihar Kwara kan zargin ajalin budurwar sa.

Matashin mai suna Isaac ana zargin ya sha maganin karfin maza don burge budurwarshi inda daga bisani ta rasa ranta.

Kakakin rundunar a jihar, Ajayi Okasanmi ya tabbatar da faruwar lamarin inda ya ce sun fara bincike kan lamarin.

Rahotanni sun tabbatar da faruwar lamarin a wani otal da ke unguwar Temidire da ke Ilorin a jihar Kwara.

Saurayi ya yi ajalin budurwarsa bayan ya sha maganin karfin maza a Kwara

HOTO: Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso Yanzu haka ya isa wurin da ake tantance mahardata  Al-Qur'ani wanda Kwankwaso zai dau...
23/10/2023

HOTO: Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso Yanzu haka ya isa wurin da ake tantance mahardata Al-Qur'ani wanda Kwankwaso zai dauki nauyin karatun su makarantar bincike da cigaban Addinin Muslunci har Zuwa kasashen waje k**ar yadda ya yi alkawari.

Kwankwaso ya Isa wajen ne domin duba atisayen da ake gudanarwa a Gidansa Dake kan Titin Miller, Jihar Kano.

📷 Saifullah Hassan

Da wane irin suna kuke kiran wannan a Yaren ku?
23/10/2023

Da wane irin suna kuke kiran wannan a Yaren ku?

Ana cikin tafiya sai  kayi ihu kace gawuna is coming 😅 Meya hwaru😅
23/10/2023

Ana cikin tafiya sai kayi ihu kace gawuna is coming 😅

Meya hwaru😅

Da dumi'dumi: Gwamna Uba sani Yabi sahun Gwamna Abba Gida-Gida na kano zai tura dalibai karatu Jami'ar Mewar dake kasar ...
23/10/2023

Da dumi'dumi: Gwamna Uba sani Yabi sahun Gwamna Abba Gida-Gida na kano zai tura dalibai karatu Jami'ar Mewar dake kasar India.

Gwamnatin Uba Sani a jihar Kaduna ta dauki nauyin karatun dalibai 50 ‘yan asalin jihar domin karatun kwasakwasan kimiyyar ICT kyauta a Jami’ar Mewar.

Mewar jami’an ce da kasar India ta bude a Afrika ta Yamma kuma Jami’ar ta zama daya daga cikin manyan jami’o’in dake horas da dalibai kwasakwasan ICT da komfuta a Afrika.

A zaman da ta yi da daliban da Iyayen su a dakin taron ‘Sir Kashim Ibrahim House’ mataimakiyar gwamnan jihar Kaduna Hadiza Balarabe ta yi kira ga daliban da su mai da hankali a karatunsu sannan ta yi addu’a Allah ya kai su lafiya a duk lokacin da s**a shirya tafiya jami’ar a jihar Nasarawa.

Jami’ar Mewar ta bada damar daukan dalibai 100 daga jihar Kaduna tare da Bada ƙarfi wajen ganin an fi daukan mata daga cikin yawan da za tura karatu.

An zabo dalibai daga kananan hukumomi 23 kuma wadanda s**a yi kokari a jarabawar JAMB inda daga ciki 50 ne aka dauka.

Daga cikin dalibai 50 akwai mata 33 da maza 16.

Kwankwaso ya bayar da kyautar gida domin baiwa Almajirai ilimin zamani.Cibiyar nazarin Al'Qur'ani da bincike ta Majidadi...
23/10/2023

Kwankwaso ya bayar da kyautar gida domin baiwa Almajirai ilimin zamani.

Cibiyar nazarin Al'Qur'ani da bincike ta Majidadi, zata rika horas da dalibai da kuma mallaka musu shaidar karatun Piramare, Sakandire da Diploma.

Wannan dai bangare ne na bikin cikar tsohon gwamnan Kanon shekaru 67 a duniya.

Shin kuna ganin cibiyar zata iya rage yawan Almajiran dake gararamba a tituna?

Address

Malumfashi
832103

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Katsina24 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Katsina24:

Share