Sunnah TV

Sunnah TV DA'AWAh~SUNNAHTV101

UBANGIJI ALLAH Shi Kara Maka Imani Da Lafiya Da Daukaka, Allah Yasa Agama Lafiya, Allah Yajikan Magabata, Allah Yakara M...
10/04/2025

UBANGIJI ALLAH Shi Kara Maka Imani Da Lafiya Da Daukaka,
Allah Yasa Agama Lafiya, Allah Yajikan Magabata, Allah Yakara Maka Kwanciyar Hankali da Nisan Kwana Masu Tarin Albarka.

{Ameen Yaa Hayyu Yaa Qayyum}

INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN Allah Madaukakin Sarki Ya karbi rayuwar Babbban Malamin Tauhidi na Afirka Sheikh Dr I...
04/04/2025

INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN

Allah Madaukakin Sarki Ya karbi rayuwar Babbban Malamin Tauhidi na Afirka Sheikh Dr Idris Abdul-Aziz Dutsen Tanshi Bauchi

Malam ya koma ga Allah a cikin daren nan yana mai maimaita kalmar shahada a bakinsa

Hakika babban bango majingini ga da'awar Sunnah a Afirka ya fadi😭😭😭

Allah Ka jikan Malam, Ka yafe masa kura-kuransa😭😭🙏🙏

Eid Mubarak!May the blessings of Allah fill your heart and home with joy, peace, and prosperity. May this Eid Fitr bring...
31/03/2025

Eid Mubarak!

May the blessings of Allah fill your heart and home with joy, peace, and prosperity. May this Eid Fitr bring you closer to your loved ones and to the Almighty Allah.

Address

Malumfashi

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sunnah TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category