ATP Hausa

ATP Hausa Muhammadur Rasulillah. Muna Karɓar Tallache Tallachenku. A farashi Mai Rahusa💪
(1)

09/06/2024

Ina masu neman kuɗin Ragon layya

Shiga kayi rijista, duk mutum ɗaya daka gayyato zasu baka Naira dubu daya kyauta cikin sauki

👇👇👇

"DFYH8976" to join and get ₦1000 welcome bonus.

03/02/2024

Barkammu Da Warhaka

Daga Ina kuke bibiyar Wannan Shafin_?

01/02/2024

Cikekken Sadauki jarumin Namiji Muhammad Rasulullah ﷺ💚

YANZU-YANZU: Mawaƙi Rarara Ya Gwangwaje Tijjani Asase Da Kyautar Gida Da Naira Miliyan Ɗaya.Mawaki Dauda Kahutu Rarara, ...
31/01/2024

YANZU-YANZU: Mawaƙi Rarara Ya Gwangwaje Tijjani Asase Da Kyautar Gida Da Naira Miliyan Ɗaya.

Mawaki Dauda Kahutu Rarara, ya ba Jarumi Tijjani Asase Kyautar Gida da naira Miliyan daya kudin gyara ta hannun Makusanciyarsa Ayshatul Humaira.

In dai ba a manta ba, a shekarar 2021 cikin watan Janairu Rarara ya ba shi Kyautar sabuwar Mota kirar Matrix.

Raudar Manzon Allah shekaru 45 da su gabata.
31/01/2024

Raudar Manzon Allah shekaru 45 da su gabata.

An kammala Katafaren masallacin ƙungiyar Izala dake ungwar Guzape a babban birnin Tarayya Abuja. ƙarƙashin jagorancin Sh...
31/01/2024

An kammala Katafaren masallacin ƙungiyar Izala dake ungwar Guzape a babban birnin Tarayya Abuja. ƙarƙashin jagorancin Sheikh Sani Yahaya Jingir.
Za'a ƙaddamar da bikin bude masallacin ranar 9 ga watan Fabrairun 2024 idan Allah ya kaimu.

-Atp Hausa

Hukumar EFCC na shirin bincikar tsohon gwamna Kogi - Yahaya Bello. Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta EFCC ta bukac...
30/01/2024

Hukumar EFCC na shirin bincikar tsohon gwamna Kogi - Yahaya Bello.

Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta EFCC ta bukaci tsohon Gwamna Yahaya Bello na Johar Kogi ya bayyana a gabanta.

don amsa tambayoyi akan zargin badakalar yadda ya kashe kuɗi a Gwamnatinsa na tsawon shekaru 8 na mulkinsa. Kamar Yadda Jaridar Daily Times ta rawaito.

29/01/2024

Masu Garkuwa Da Mutane Sunyi Awon Gaba Da Direban Mota Da Fasinjojinsa a Hanyar Jibiya..

Daga Malam Abu Ruqayyah ZariaYake yar uwata ki kula da kawaye musamman bada sirrinki ga kawa.Sau tari ina matukar mamaki...
29/01/2024

Daga Malam Abu Ruqayyah Zaria

Yake yar uwata ki kula da kawaye musamman bada sirrinki ga kawa.

Sau tari ina matukar mamakin yanda mace take iya bayyana sirrinta musamman abinda ya shafi rayuwar ta da mijin ta, kokuma wani abu data aikata,wasu lokuta dadama mace bata iya danne fushinta, musamman lokaci dasuka samu sabani da kawa,zata iya tona ma kawarta asiri daga baya tadawo tana dana sani akan hakan.😭

Naga auren da'aka fasa saboda kanwar ango tayima matar amarya tonon asiri a lokacin dasuka samu sabani, Wanda abun yakai makura har aka fasa wannan aure saboda tonon asiri dakuma maida martani na bakaken maganganu, tabbas mata akwai su da tausayi,saidai wani lokacin basa iya controlling fishin su hakan yakan sa su manta sirri a tsakanin su.
Kafin kaji namiji yatona ma dan uwansa asiri don sun samu matsala zaiyi wuya gaskiya.

Yaa Allah kacigaba da hadamu da aminai mutanen kirki.

Daga Malam Abu Ruqayyah ZariaTonawa juna asiri al'ada ce ta mutanen jahiliyyah wallahi.Nayi mamaki tare da takaicin yand...
28/01/2024

Daga Malam Abu Ruqayyah Zaria

Tonawa juna asiri al'ada ce ta mutanen jahiliyyah wallahi.

Nayi mamaki tare da takaicin yanda sadiya marshall a matsayin matar dana sani yar gidan mutunci kuma yar garin sokoto gari mai addinin musulunci,take durama Laila uthman zagi,don sun samu misunderstanding a social media,wanda nasan laila daita ma sadiya din mutanen kirki ne domin idan kanason auna ma'auni tom ka kalli gidan da mutum yataso,dukda dan adam komin asalin sa yana iya chanzawa,amman mafi muni shine kalamai marasa dadi,na Maida martani.🥲

Koma menene zai faru tsakanin ki da kawarki yanada kyau ace kun kashe wannan matsalar a tsakanin ku,amman kuma ni har yanzun banji laila ta mayar ma sadiya marshall da martani ba,na rantse da Allah banji dadin irin abinda sadiya marshall tayi ba,domin nasan tanada hakuri kuma itada laila dukkanin su matan aure ne kuma yan arewa,koda ace sun samu matsala Kamata yayi su gyara a tsakanin su basai a social media ba, wannan matsalar tafi faruwa ga mata don sun samu matsala, amman da wuya kaga namiji natona ma dan uwansa asiri don sun samu sabani.😭

Allah ya kyauta kuma yakare mu daga aikin dana sani,yabamu ikon rufama yan uwan mu asiri koda mun samu sabani.

27/01/2024

YANZU-YANZU 💥

Mutum Bakwai Sun Mutu a Sanadiyyar Hatsarin Mota a qaramar Hukumar Mani Ta Jahar Katsina

Address

Opposite Green House Mani
Mani

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ATP Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share