Real Umar sabiru kugado

Real Umar sabiru kugado Alhamdulillah ala kulli halin
ubangiji allah yasa mu wanye lafiya

Saura Nan Katsina
17/05/2025

Saura Nan Katsina

16/03/2025
Mu A wannan Layin Muke inshallah
11/03/2025

Mu A wannan Layin Muke
inshallah

TSARKI YA TABBATA GA ALLAHA karon farko tun bayan tsayar da yaki tsakanin |$ra'i|a da maยฅakan H@ma$, Musulmin Gaza sun s...
07/03/2025

TSARKI YA TABBATA GA ALLAH

A karon farko tun bayan tsayar da yaki tsakanin |$ra'i|a da maยฅakan H@ma$, Musulmin Gaza sun samu damar gudanar da sallah juma'ah a Masallacin Qudus dake Jerusalem Kasar FaIa$din
Alkawarin Allah sai Ya tabbata watan watarana

Allah Ka daukaka Musulunci da Musulmai a duk inda suke fadin duniya

07/03/2025

alhamdulillah dukkan godiya ta tabbata ga allah madaukakin sarki daya bamu ikon ganin wannan rana ra juma'at acikin wannan wata mai dunbin tarin albarka wato watan Ramadan Mubarak
ubangiji alkairan dake cikin wannan wata ubangiji Allah ya sada mu da su baki daya.

07/03/2025

Ubangiji Allah yasa mugama da Duniya lafiya.๐Ÿ™๐Ÿ™๐Ÿ™๐Ÿ™
Allah yasa zuwan mu duniya ya amfanemu lahira baki daya ๐Ÿ™๐Ÿ™
albarka cin wannan wata mai albarka.

Masha Allah. Noma Tushen arzikiubangiji allah ya kawo mana kasuwa mai albarka.
18/09/2024

Masha Allah.
Noma Tushen arziki
ubangiji allah ya kawo mana kasuwa mai albarka.

May almighty God give us ability to repent before we left in this world.
04/09/2024

May almighty God give us ability to repent before we left in this world.

Address

Katsina State Mani Local Government. Kugado Area
Mani

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Real Umar sabiru kugado posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share