LIGHT Online News

LIGHT Online News Social media news and services

Na ƙalubalanci Ganduje da ya nuna aiyuka 4 da ya kammala a shekaru 8 na mulkin sa a Kano - Gwamna Abba Gwamnan jihar Kan...
19/09/2025

Na ƙalubalanci Ganduje da ya nuna aiyuka 4 da ya kammala a shekaru 8 na mulkin sa a Kano - Gwamna Abba

Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya caccaki tsohon gwamna Abdullahi Umar Ganduje, inda ya zarge shi da wawure dukiyar talakawa ba tare da ya yi wani aikin a zo a gani ba.

Da ya ke jawabi a yayin rabon takardar daukar aiki na dindindin ga malaman BESDA su 4, 315, wanda ya gudana a filin wasa na indo a jihar Kano a yau Alhamis, gwamna Abba ya ƙalubalanci Ganduje da ya nuna aiyuka hudu kacal da ya kammala a shekaru takwas na mulkin sa.

Gwamnan ya kuma zargi Ganduje da zaluntar ma'aikata da yan fensho, inda ya ce "da a lokacin su ne da wannan odar ta aiki sigar muku da ita za su yi."

"Sun zalunci ma'aikata, sun zalunci malaman makaranta da yan fensho.Gashi nan mun taba ofa kuma ba wanda ya bada ko sisi. Mun duba cancanta ne mu ka ɗauke ki aikin nan," in ji Gwamnan.

Gwamna Abba ya kuma zargi gwamnatin Ganduje da yiwa lalitar gwamnatin jihar karkaf, inda ya ce a takardun mika mulki, ya ga asusun da wani banki ke bin Kano Naira dubu 9.

Ya kuma ce gwamnatin sa na yin mulki ba tare da cin hanci da rashawa na, inda ya ce dalilin da ya sa ta tara makudan biliyoyin Naira a asusun ta kuma da su ake dimbin aiyuka a jihar.

Gwamnan ya ce yan APC na sukar gwamnatin sa ne saboda suna buƙulun farin jinin ta sakamakon irin ayyukan da take yi a jihar.

A ƙarshe ya hori ma'aikatan da su yi aiki da gaskiya da rikon amana.

Ya kuma umarci hukumar SUBEB da ta ƙara daukar wani rukunin na malaman makarantun firamare.

Inna lillahi wa inna ilayhi raji'un!Inna lillahi wa inna ilayhi raji'un!Allah Ya yi wa Sarkin Gabas, Hakimin Kabo, Alhaj...
19/09/2025

Inna lillahi wa inna ilayhi raji'un!

Inna lillahi wa inna ilayhi raji'un!

Allah Ya yi wa Sarkin Gabas, Hakimin Kabo, Alhaji Idris Muhammad Adamu DanKabo rasuwa.

Allah Ya gafarta masa, Ya jikansa da rahama, Ya kuma sanya shi cikin Aljannatul Firdaus.

Mun samu wannan sanarwa daga shafin Sanusi Dynasty a facebook.

Hoton: yadda aka ci gaba da rushe rumfuna  da aka gina ba bisa ka’ida ba, a babbar a kasuwa ta Jimeta Ultra-Modern Marke...
19/09/2025

Hoton: yadda aka ci gaba da rushe rumfuna da aka gina ba bisa ka’ida ba, a babbar a kasuwa ta Jimeta Ultra-Modern Market anan Jihar Adamawa.

BREAKING NEWS: President Bola Tinubu has ordered Rivers state Governor Fubara’s return, says Emergency rule will end at ...
17/09/2025

BREAKING NEWS: President Bola Tinubu has ordered Rivers state Governor Fubara’s return, says Emergency rule will end at midnight

BREAKING:Protesters set fire to Nepal’s Parliament as the country’s Prime Minister resigns...What would you say?
09/09/2025

BREAKING:
Protesters set fire to Nepal’s Parliament as the country’s Prime Minister resigns...

What would you say?

Hon. Nuruddeen Aliyu Hammanyero Representing Hon. Abdulrazak Namdas at the Gamji Day Event, Modibbo Adama University, Yo...
06/09/2025

Hon. Nuruddeen Aliyu Hammanyero Representing Hon. Abdulrazak Namdas at the Gamji Day Event, Modibbo Adama University, Yola

Hon. Nuruddeen Aliyu Hammanyero, on behalf of Hon. Abdulrazak Namdas, joyfully joined the university community at the prestigious Gamji Day celebration held at Modibbo Adama University, Yola.

In his address, he warmly welcomed all dignitaries, invited guests, staff, and students, conveying Hon. Namdas’ deep appreciation for being part of such a historic occasion.

Speaking on behalf of Hon. Namdas, he emphasized the crucial role of sustainable development in building a stronger nation, stressing particularly the need for human capital development. He noted that investing in education, skills acquisition, and youth empowerment is the foundation for lasting progress and national prosperity.

He also extended heartfelt congratulations to the celebrants of the day, commending their commitment to upholding the legacy of unity, culture, and patriotism that Gamji Day symbolizes.

Concluding his remarks, he offered warm words of advice to the youths and students present: to remain focused, disciplined, and innovative in their pursuits, reminding them that they are the torchbearers of Nigeria’s future. He assured the gathering of Hon. Namdas’ continued support for educational growth, youth empowerment, and policies that promote sustainable development across the nation.
https://www.facebook.com/share/v/1CWqgBC65M/

21/06/2025

Hon MUSA MAHMUD KALLAMU Member karamar hukumar MAYO-BELWA ya kaddamar da komiti domin bunkasa samar da ruwa, kiwon lafiya da harkokin gyaregyare.

Tsohuwar jarumar Kannywood Ummi Rahab tare da mijin ta Lilin Baba a wajen liyafar cin abincin dare na bikin Ahmad Musa.W...
04/06/2025

Tsohuwar jarumar Kannywood Ummi Rahab tare da mijin ta Lilin Baba a wajen liyafar cin abincin dare na bikin Ahmad Musa.
Wana fata kuke yiwa ma'auratan?

04/06/2025

Celebrating my 3rd year on Facebook. Thank you for your continuing support. I could never have made it without you. 🙏🤗🎉

01/12/2024

Pashin baki game da Karin haraji daga bakin Hajiya Naja'atu Mohamed...

30/11/2024

Atiku Abubakar and Peter Obi.
What a strong alliance.

Could this be a score card for 8 months in office?Hon Musa Mahmud Kallamu Adamawa state law maker.
16/11/2024

Could this be a score card for 8 months in office?
Hon Musa Mahmud Kallamu Adamawa state law maker.

Address

Hammanyero Street
Mayo Belwa

Telephone

+2348037133872

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when LIGHT Online News posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share