Jîkàñ Sàwà

Jîkàñ Sàwà Simple Man
Silent
too hot
Friendly
to Any One

Ni Ce Mace Mafi Kyau A Duk Matan Najèriya Ba Alfahari Ba, Cewar Wadda Tafi Kò Wacce Mace Kyau A Najeriyà, inji Shatu Gar...
08/08/2025

Ni Ce Mace Mafi Kyau A Duk Matan Najèriya Ba Alfahari Ba, Cewar Wadda Tafi Kò Wacce Mace Kyau A Najeriyà, inji Shatu Garkò

KunYadda ?

JAN HANKALIIDAN KANA AIKATA ABUBUWA UKU IMANINKA ZAI KARU:1- Tilawal Al-Qur'ani.2- Kiyamul-laili.3- Azkhar.ZAKA FUSKANCI...
22/07/2025

JAN HANKALI

IDAN KANA AIKATA ABUBUWA UKU IMANINKA ZAI KARU:

1- Tilawal Al-Qur'ani.
2- Kiyamul-laili.
3- Azkhar.

ZAKA FUSKANCI MATSALA A KABARINKA IDAN KA MUTU DA ABU UKU:

1- Hakkin Wani
2- Dabi'ar Annamimanci
3- Hassada

ABUBUWA UKU SUNA KAUDA FUSHIN ALLAH AKAN BAWANSA:

1- Istigfari.
2- Tausayawa waninka
3- Sadaka

IDAN ALLAH YA BAKA ABU UKU TO KA GODEWA ALLAH:

1- Lafiya
2- Wadata
3- Basira

KADA KA YARDA KA AURI MACE MAI DABI'O'I GUDA UKU:

1- Mai yawan fushi.
2- Maras sirri
3- Marar tsafta (Kazamiya)

KA YI KOKARI KA GINA RAYUWARKA AKAN ABU UKU:

1- Son Allah da Manzonsa.
2- Gaskiya da Rikon Amana.
3- Hakuri da Jarrabawa a Rayuwa

ABUBUWA UKU KA ROKI ALLAH (S.W.T) YA TSARE KA DA AIKATA SU:

1- Yanke Zumunta.
2- Zagin Sahabbai.
3- Mutuwa da hakkin wani

MUTANE UKU KADA KA SAURARI MAGANARSU:

1- Makaryaci
2- Magulmaci
3- Malami mai kwadayi da son zuciya

MUTUM UKU KADA KA YARDA SU DINGA KUSANTARKA:
1- Munafiki
2- Mazinaci
3- Maras kunya

ABUBUWA UKU BA A SON JINKIRTA SU IDAN LOKACIN SU YA ZO:

1- Sallah
2- Aure
3- Jana'iza

ABUBUWA UKU RIKO DA SU YANA SAMAR DA RABO A LAHIRA:

1- Kokarin ibada
2- Kula da Nafila
3- Amfani da Halal a Rayuwa

ABUBUWA UKU SUNA HANA MUTUM TANADIN LAHIRA:

1- Dogon Buri.
2- Rashin karanta Alkur'ani
3- Nisantar sauraron Wa'azi.

MUTANE UKU SUNA SAMUN TAIMAKON ALLAH:

1- Mutumin da yake Neman aure Don ya kare mutuncin kansa
2- Mutumin da ya tafi jihadi, Domin daukaka kalmar Allah.
3- Bawa wanda aka dora masa fansar kansa.

ABUBUWA UKU NASA ZUCIYA TA GURBACE:
1- Rashin yarda da kaddara.
2- Aibata bayin Allah na kwarai
3- Wulakanta Iyaye

Ya Allah ka tsare mu daga sharrin Shaidan, ka shiryar da mu kan hanya madaidaiciya, amin.
MATA 10 WAINDA ALLAH YA
TSINE MUSU: -
ﺍﻟﻮﺍﺷﻤﺎﺕ
ﻭﺍﻟﻤﺴﺘﻮﺷﻤﺎﺕ
1. Mata masu
tsaga
fuskokinsu. -
ﺍﻟﻨﺎﻣﺼﺎﺕ
ﻭﺍﻟﻤﺘﻨﺼﻤﺎﺕ
2. Mata masu
aske gashin
gira. -
ﺍﻟﻤﺘﻔﻠﺠﺎﺕ
3. Mata masu
kankare hakori
(wushirya). -
ﺍﻟﻮﺍﺻﻠﺔ
ﻭﺍﻟﻤﺴﺘﻮﺻﻠﺔ
4. Mai 'karin
gashi da wadda
ake karamata
gashin. -
ﺍﻟﺘﻲ ﺳﺨﻂ ﻋﻠﻴﻬﺎ
ﺯﻭﺟﻬﺎ
5.Matar da
mijinta ya

Inna lil Laahi wa inna ilaiHi Raaji'un!Muna rokon Allah Ya yi gafara ga President Baba Muhammad Buhari.Zuciya ta yi kunc...
13/07/2025

Inna lil Laahi wa inna ilaiHi Raaji'un!
Muna rokon Allah Ya yi gafara ga President Baba Muhammad Buhari.
Zuciya ta yi kunci, ido yana zubar da hawaye. Muna bakin ciki rabuwa da Baba. Ba zamu fadi komai ba sai abun da Allah Ya yarda da shi.
Allah Ya sa Aljannar Firdaus ne makomarsa tare da sauran magabatanmu.

Yanzu-YanzuWata daliba kenan sau ukku tana suma bayan da ta ji labarin rasuwar malaminta sanadiyyar ciwon HIV.
10/05/2025

Yanzu-Yanzu

Wata daliba kenan sau ukku tana suma bayan da ta ji labarin rasuwar malaminta sanadiyyar ciwon HIV.

I’m so sorry for the late of posting my friendHappy Birthday my dear friend! You bring so much joy and warmth into my li...
06/05/2025

I’m so sorry for the late of posting my friend
Happy Birthday my dear friend! You bring so much joy and warmth into my life and I’m so grateful for every moment we share. May your day be as beautiful kind and amazing as you are Here's to more laughter love and unforgettable memories together I no that you oh ready enjoy your day keep it up.

After the SHOE had hit the president’s nose and disrupted his speech, his bodyguards rushed to the part of the crowd whe...
05/05/2025

After the SHOE had hit the president’s nose and disrupted his speech, his bodyguards rushed to the part of the crowd where the shoe had come from… To isolate, pacify and arrest the person without that specific shoe, everyone around him removed their shoes.. police couldn’t tell who’s shoe it was as almost 100 people had no shoes on.

At the World Audio Visial And Entertainment Summit, Mumbai, India 🇮🇳 Umar M Shareef 💕  Ali Nuhu Mohammed
05/05/2025

At the World Audio Visial And Entertainment Summit, Mumbai, India 🇮🇳

Umar M Shareef 💕 Ali Nuhu Mohammed

No one has been unable to tell us what's special about this bread seller that had been trending over 24hrs now 😊
05/05/2025

No one has been unable to tell us what's special about this bread seller that had been trending over 24hrs now 😊

05/05/2025

With Stanley fans – I'm on a streak! I've been a top fan for 3 months in a row. 🎉

05/05/2025

With Zamani's Blog – I'm on a streak! I've been a top fan for 3 months in a row. 🎉

Address

Along Jada Ganye Road
Mayo Belwa

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jîkàñ Sàwà posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share