13/11/2025
YAYIWA YARINYA YAR SHEKARA 4 FYADE
An k**a wannan natashi da ya yiwa yarinya 'yar shekaru 4 fyade ya lalata mata mahaifa, a jihar Yobe, kuma an gwadashi yana dauke da cutar HIV ðŸ˜ðŸ˜
Don Allah menene a jikin yarinya 'yar shekara hudu harda zai baka sha'awa!!!
Da inada iko da irin wa 'yan nan wallahi fllle musu kai zansa a yi domin ba suda wani amfani a cikin al'umma.
Muna kara kira ga iyaye da su kara saka ido sosai akan 'yayansu.
Menene raayin Ku GAMEDA wannan lamarin?