Shehu muhammad Ndana Tv

Shehu muhammad Ndana Tv Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Shehu muhammad Ndana Tv, TV Channel, Opposite upper Niger river basin, Minna.

Lecture of Maulana Sheikh Alh Muhammed Abubakar Ndana RTA both Arabi,Nupe,Hausa if u need it ..........

Contact us for WhatsApp 08065650886,07046666047
حب انياس قد كفانى

عَلَيْهِ صَلاَةُ اللّٰهِ ثُــــــمَّ سَلاَمُـــهُ

صَلاَةً بِهَا كُلُّ الْكُرُوبِ

Eid Adha Mubarak ✨⭐
27/05/2026

Eid Adha Mubarak ✨⭐

Eid Adha Mubarak ✨✨
27/05/2026

Eid Adha Mubarak ✨✨

27/05/2026
HAPPY EID MUBARAK☪️ Eid is not just about celebration but about sacrifice , obedience,and care for one another May this ...
27/05/2026

HAPPY EID MUBARAK☪️

Eid is not just about celebration but about sacrifice , obedience,and care for one another

May this Eid bring peace 🕊️, blessings, and unity to all Muslims

عيد أضحى مبارك

Angama shari'ar baba khalifa Amma wai sai sunyi  nazari zasu bada beli zuwa bayan sallah Allah ya fito mana dakai INSHAL...
21/05/2026

Angama shari'ar baba khalifa Amma wai sai sunyi nazari zasu bada beli zuwa bayan sallah Allah ya fito mana dakai
INSHALLAHU komai ya Kai qarshi acigaba da addu'a Allah yafi su🤲

Kotu Kenn A YauSai Kuma Zuwa Gobe Allah Ya Bamu nasara   ゚
19/05/2026

Kotu Kenn A Yau
Sai Kuma Zuwa Gobe Allah Ya Bamu nasara

Today, the Federal High Court in Abuja will continue Khalifa’s case, In Sha Allah. May Almighty Allah grant us victory a...
19/05/2026

Today, the Federal High Court in Abuja will continue Khalifa’s case, In Sha Allah. May Almighty Allah grant us victory and free our Sheikh for us, through the blessings of Sayyidina Muhammad (Sallallahu Alaihi Wasallam).

Ndana Media Tv
Shehu muhammad Ndana Tv

16/05/2026

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Muhammad Abubakar, Sani Mansagi, Abdulkadir Buhari

May Allah Accept Our Duas And Forgive Our All Sins   ゚
16/05/2026

May Allah Accept Our Duas And Forgive Our All Sins

SANARWA KAN ZAMAN KOTU – 13 GA WATAN MAYU 2026Alhamdulillahi Rabbil Alameen. A yau, 13 ga watan Mayu shekarar 2026, mun ...
13/05/2026

SANARWA KAN ZAMAN KOTU – 13 GA WATAN MAYU 2026

Alhamdulillahi Rabbil Alameen. A yau, 13 ga watan Mayu shekarar 2026, mun sake samun wani babban ci gaba da nasara a zaman kotu da ake gudanarwa kan lamarin Maulana Sheikh Khalifa Sani Abdulƙadir Zariya (Allah Ya ƙara masa yarda da ɗaukaka).

A zaman na yau, shaidar bidiyon da aka gabatar ta fito da abubuwa masu muhimmanci da s**a saɓa da irin tuhumar da aka rubuta a cikin tuhume-tuhumen da aka gabatar a baya. Wannan lamari ya ƙara nuna irin ruɗani da rashin daidaito da ke cikin wasu daga cikin bayanan da ake ƙoƙarin jingina wa wannan shari’a.

Abin da ya fi ɗaukar hankali shi ne yadda tambayoyin da kotu ta yi s**a bayyana wasu muhimman abubuwa da s**a ƙara tabbatar da cewa akwai manyan kura-kurai da suke buƙatar cikakken bayani. Har ma daga cikin bayanan da aka gabatar, an samu abubuwan da s**a ƙara ƙarfafa fahimtar cewa k**a Maulana ya kasance cikin yanayi da ake ta tambaya tun farko. Ma'ana an karya dokar ƙasa wajen k**a shi.

Muna kallon wannan a matsayin wani babban tasiri na addu’o’in al’umma. Hakika, idan bawa ya dage da addu’a tare da tawakkali da haƙuri, Allah yana bayyana gaskiya ta hanyoyi da mutane ba su tsammani. Wannan shi ne dalilin da ya sa muke ƙara kira ga jama’a da kada su gaji wajen addu’a, domin muna ganin alamun amsar addu’a a zahiri.

Muna roƙon Allah:

Ya ci gaba da bayyana gaskiya,
Ya rusa duk wata ƙarya,
Ya tabbatar da adalci,a kawo ƙarshen wannan lamari cikin nasara da sauƙi.

Haka kuma, ba za mu gaji ba wajen miƙa godiya ga dukkan masu ɗawainiya a wannan lamari. Muna matuƙar yaba wa:

Lauyoyin da suke tsayawa da ƙwarewa da jajircewa wajen kare gaskiya,

Duk masu bibiyar shari’ar cikin Muridai da masoya da suke dagewa da addu’a,
Da duk wanda yake bayar da gudunmawa ta kowace hanya domin ganin gaskiya ta bayyana.

Muna addu’ar Allah Maɗaukakin Sarki Ya saka musu da mafificin alheri, Ya ƙara musu lafiya, hikima da ƙarfin guiwa. Ya sanya irin wannan ƙoƙari nasara a duniya da lahira.

Mu ci gaba da haɗa kai.
Mu ci gaba da addu’a.

Domin gaskiya tana da ranar da za ta bayyana a fili.
Allah Ya isa, Shi ne Mafificin Wakili.

🖌️Mujaheed M Muh'd🖌️

Shehu muhammad Ndana Tv

13/05/2026

Kotu tayi watsi da video da jami'an Gomnaty s**a gabatar mata, Yau 13 may 2026 za a cigaba da Shari'a.

Address

Opposite Upper Niger River Basin
Minna

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Shehu muhammad Ndana Tv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Shehu muhammad Ndana Tv:

Share

Category