Gari Ya waye News24

Gari Ya waye News24 Wannan sabuwar gidan jarida ce da zaku rika samun ingantattun labarai. Sannan zaku iya tallata hajar

21/09/2021

Za a sake zaben sarkin sudan na kontagora dake jihar naija

Yau sarkin zazzau marigayi mai martaba shehu idris ke cika shekara daya da rasuwa
20/09/2021

Yau sarkin zazzau marigayi mai martaba shehu idris ke cika shekara daya da rasuwa

Ku sanya sheik Abubakar giro cikin addu,a  yanzu haka bashi da lafiya
20/09/2021

Ku sanya sheik Abubakar giro cikin addu,a yanzu haka bashi da lafiya

19/09/2021

– Wasu 'yan bindiga sun sace daliban jami'ar ABSU ta jihar Abia a hanyar zuwa makarantar
– Rahoto a bayyana cewa, an sace daliban 10 tare da wasu mutane da ba a san adadinsu ba
– Wata majiyar tsaro ta ce, an samu motoci uku a wurin da aka sace daliban, lamarin yake nuni da cewa akwai wasu daban da aka sace
Abia - Wasu 'yan bindiga sun sace dalibai 10 na Jami'ar Jihar Abia, Uturu (ABSU) a hanyar Ihube zuwa ABSU,
Daily Sun ta ruwaito.
Sace daliban na zuwa ne makonni bayan da wasu ‘yan bindiga s**a yi garkuwa da malaman jami’ar uku a kan hanyar Uturu/Isuikwuato.
Lamarin wanda rahotanni s**a ce ya faru tsakanin karfe 5 na yamma zuwa 6 na yamma a ranar Asabar, ya jefa al’ummar jami’ar cikin rudani.

Yau aka gabatar da zaben sabon sarkin sudan na kontagora dake jihar naija Anyi zabe lafiya an gama lafiya,yanzu kallo ya...
19/09/2021

Yau aka gabatar da zaben sabon sarkin sudan na kontagora dake jihar naija

Anyi zabe lafiya an gama lafiya,yanzu kallo yakoma sama.
Inda akesa ran bayan gwamnan jihar naija yagama tattaunawa da majalisarsa zai sanar da sabon sarkin....

Allah bamu shugabanni nagari

– Sifeta janar na 'yan sandan Najeriya, Alkali Usman Baba, ya mika takardar tuhumar ga fitaccen dan sanda Abba Kyari– Ra...
19/09/2021

– Sifeta janar na 'yan sandan Najeriya, Alkali Usman Baba, ya mika takardar tuhumar ga fitaccen dan sanda Abba Kyari
– Rahoton kwamitin bincike ya nuna cewa tabbas akwai sadarwa tsakanin Abba Kyari da rikakken dan damfara Hushpuppi
– Hakazalika, antoni janar na tarayya, Abubakar Malami, ya na duba bukatar yuwuwar mika dan sandan Amurka
Abuja - Sifeta Janar na 'yan sandan Najeriya, Usman Alkali Baba, ya tuhumi kwamandan rundunar IRT, Abba Kyari, kan alakar da aka gano ya na da ita da Ramon Abbas, wanda aka fi sani da
Hushpuppi, gagarumin dan damfarar yanar gizo.
Daily Trust ta ruwaito cewa, ofishin antoni janar na tarayya na bukatar a duba bukatar da Amurka ta turo na bada fitaccen dan sandan domin bincike.

Address

Minna

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gari Ya waye News24 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share