Map Radio & Tv

Map Radio & Tv Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Map Radio & Tv, Radio Station, Tumpure Yawonde Junction near Jumma'at mosque district head, Minna.
(1)

Wadannan bayin Allah 'yan uwan daga garin Bunkasau karamar hukumar Bukkuyum jihar ZamfaraA ranar  juma'a suna gabatar da...
12/04/2026

Wadannan bayin Allah 'yan uwan daga garin Bunkasau karamar hukumar Bukkuyum jihar Zamfara

A ranar juma'a suna gabatar da Sallah na juma'a barayin daji s**a kawo musu hari, s**a bude musu wuta, s**a ka$h£ Masallata sama da 20

Yau an kai gawarsu zuwa General Hospital Nasarawa Burkullu dake cikin jaramar hukumar Bukkuyum jihar Zamfara

Wannan shine hali da yanayin da alumar yanking suke ciki kullun a wasu jihohin Arewa, jama'a mu yawaita tuba, sannan mu koma ga Allah Zai kawo mana mafita

Yaa Allah duk wanda yake da hannu a ki$an 'yan uwanmu Allah Ka hadashi da masifar duniya da na lahira

congratulations Dr. Mohammed Gazali Abdul Hamid, on his well-deserved appointment as Provost of the Federal College of E...
11/04/2026

congratulations Dr. Mohammed Gazali Abdul Hamid, on his well-deserved appointment as Provost of the Federal College of Education, Gombe State.

from map radio management

10/04/2026

Sakon Dr Kabiru Usman Hassan Wanda ya zanta Da manema labarai

Wanna Abun burgewane Gomna Dauda Lawal da mamar zamfarawa Hajiya Huriya Dauda lawal. Allah ya kara soyayar juna.
09/04/2026

Wanna Abun burgewane Gomna Dauda Lawal da mamar zamfarawa Hajiya Huriya Dauda lawal. Allah ya kara soyayar juna.

09/04/2026

Rahoton Al-Amin Aliyu daga jahar zamfara. Akan ziyarar da Matar mataimakin shugaban kasa Hajiya Nana shettima ta kai

08/04/2026

Al'qurani akwai dadi. Amira Allah ya kara basira haka yadace yara masu tasowa su zama. sauran yara pls ayi koyi da malama Amira

08/04/2026

Shugaba trump yace zai hada Hannu da Iran wajen tono makaman nukiliya.
ya Wannan lamarin yake ne? ku bayana mana ra'ayoyinku

08/04/2026

shugaban kamfanin Gaco Nigeria limited ya bayana cewa zai Saka dalolin Amuruka ga kamfanin domin samun ayukan yi ga alumma da samun kudin shiga

08/04/2026

An kusa Kai matsaya tsakanin iran da amoroka

07/04/2026

In this video, Ikechukwu Ofuani, Project Lead of the SARMAAN Advocacy Team, speaks on the importance of quality care for children and the impact of the SARMAAN Project in improving child survival across northern Nigeria.

Through life-saving interventions and community engagement, SARMAAN continues to reach millions of children with essential healthcare services.

As the world commemorates World Health Day, the SARMAAN Project has reaffirmed its commitment to improving child surviva...
07/04/2026

As the world commemorates World Health Day, the SARMAAN Project has reaffirmed its commitment to improving child survival in Nigeria.
The project announced that it has successfully reached more than 15 million children across northern states with critical, life-saving health interventions. These efforts are aimed at reducing child mortality and strengthening access to essential healthcare services in underserved communities.
SARMAAN officials highlighted that the milestone reflects ongoing dedication to addressing key health challenges affecting children, particularly in rural and hard-to-reach areas.
The organization further emphasized its resolve to continue expanding its impact, ensuring that more children benefit from improved healthcare delivery and sustainable health programs across the region.

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’unInnalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’unMai Girma Rt. Hon. Muhammad Usman Ankwai, Kakakin Ma...
06/04/2026

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un
Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un

Mai Girma Rt. Hon. Muhammad Usman Ankwai, Kakakin Majalisar Dokokin Jihar Kebbi, ya rasu yanzun nan.

Muna roƙon Allah Ya jikansa, Ya gafarta masa, Ya sanya shi a Aljannatul Firdausi.

Address

Tumpure Yawonde Junction Near Jumma'at Mosque District Head
Minna
760104

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Map Radio & Tv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Map Radio & Tv:

Share

Category