Maitawasali baye

Maitawasali baye DIMUN DA,IMAN ABADAN SARMADAN
MASOYA MUNA KAUNARKU โฃ๏ธ๐Ÿ’“โค๏ธ๐Ÿ‡ณ๐Ÿ‡ฌ

17/09/2025

MENENE AMFANIN WAYAR DA ZA'A AMBACI ๐Ÿ˜ณ๐Ÿ‘‡
ANNABI MUHAMMADU ๐Ÿ˜ณโœ…
A KASA RUBUTA SAW. DA ITA โœ…โœ๏ธ

Ziyarar Wakilan Majalisar Malamai ta Qasa zuwa ga Babban Shugaban Majalisar na Qasa Maulana Sheikh Sharif Ibrahim Saleh ...
16/09/2025

Ziyarar Wakilan Majalisar Malamai ta Qasa zuwa ga Babban Shugaban Majalisar na Qasa Maulana Sheikh Sharif Ibrahim Saleh Alhusaini Domin Tattauna Muhimman Lamura da s**a Shafi Hadin Kan Malamai a Qasa

14/02/2025
MUNKAMU DA SONKI HAR SAI DA SONKI YAYIMANA SHUKA YA FATEEMA YA FADIMA YA FADIMA
13/02/2025

MUNKAMU DA SONKI HAR SAI DA SONKI YAYIMANA SHUKA

YA FATEEMA YA FADIMA YA FADIMA

wayyyooo Zara,u sunanki kadai kesa halita a kogin shauki
13/02/2025

wayyyooo Zara,u sunanki kadai kesa halita a kogin shauki

An halicci ruhina da zuciya ta ne saboda kawai ta so ku....Hankalina ya tabbata ne kawai saboda na kira a a taho zuwa ga...
12/10/2024

An halicci ruhina da zuciya ta ne saboda kawai ta so ku....

Hankalina ya tabbata ne kawai saboda na kira a a taho zuwa gare ku....

Roko na a gare ku Shehu ku karbe ni a yanda na ke domin na kasance mai matuฦ™ar datti....

ู„ูุณูŽุงู†ููŠ ูˆูŽู‚ูŽู„ู’ุจููŠ ุงู„ุฏู‘ูŽู‡ู’ุฑูŽ ุฐููƒู’ุฑู ู…ูุญูŽู…ู‘ูŽู€ู€ู€ู€ู€ู€ุฏููˆูŽู…ูŽู†ู’ ุญูŽุงู„ูู‡ู ุญูŽุงู„ููŠ ู…ูŽุฏูŽู‰ ุงู„ุฏู‘ูŽู‡ู’ุฑู ูŠูŽุดู’ู…ูŽุฎู
01/03/2024

ู„ูุณูŽุงู†ููŠ ูˆูŽู‚ูŽู„ู’ุจููŠ ุงู„ุฏู‘ูŽู‡ู’ุฑูŽ ุฐููƒู’ุฑู ู…ูุญูŽู…ู‘ูŽู€ู€ู€ู€ู€ู€ุฏู
ูˆูŽู…ูŽู†ู’ ุญูŽุงู„ูู‡ู ุญูŽุงู„ููŠ ู…ูŽุฏูŽู‰ ุงู„ุฏู‘ูŽู‡ู’ุฑู ูŠูŽุดู’ู…ูŽุฎู

BayeeeeBayeeee  Bayeeee
01/03/2024

Bayeeee
Bayeeee
Bayeeee

HADARORI (5)NE.1.Nasutu2.Malakutu3.Jabrutu4.Lahutu5.Hahutu1.Nasutu: itace hadarar jikkuna da mulki da duk wani abu da za...
20/02/2024

HADARORI (5)NE.
1.Nasutu
2.Malakutu
3.Jabrutu
4.Lahutu
5.Hahutu
1.Nasutu: itace hadarar jikkuna da mulki da duk wani abu da za'a iya kallonsa azahiri kuma ariskeshi da hankali. Hadarar Nasutu tafara ne tun daga can kasa zuwa saman duniya.
2.Malakutu: Itace hadarar kwaranyar hasake itace duniyar misali,ruhaniyya,da falakai da duk wani abu da baa iya kallonsa azahiri amma ana kallonsa da hankali kamar jiki na haqiqat na haske. Hadarar ta farane daga sama ta daya zuwa sama ta bakwai.
3.Jabarutu: itace hadarar kwaranyar asiran Ilahiyya itace duniyar ruhuka Wanda baa tufatar dasu jikiba nanne duniyar Mala'iku. Hadarar tafara ne daga sama ta bakwai zuwa Kursiyyu.
4. Lahutu : mabayyana ce ta sunayen Allah da siffofinsa da asiranta da hasakenta da kwaranyar ta da tajallinta Muhallin alkalami Wanda ba kamar alkaluma yakeba..
5.Hahutu: Hadarar shafewa da kurumta da makanta sannan kuma itace hadarar buyar ZATI. Wannan hadara rataya kawai akeyi sai dai ka rataya da ita...

Zati yayi tajalli da dukkan Martabobinsa acikin Hadarar sirrinsa Shugaban Halitta (saw)...
1.Hahutu tayi tajalli acikin sirrin Manzon Allah saw itace shi shine ita
2.Lahutu tayi tajalli acikin Ruhinsa itace shi shine ita.
3.Jabarutu tayi tajalli acikin Hankalin sa itace shi shine ita.
4.Malakutu tayi tajalli acikin zuciyarsa itace shi shine ita.
5.Nasutu tayi tajalli acikin Nafsinsa itace shi shine ita.
Wannan shine maanar Salatin ALLAH ga Annabi (saw)
Wannan shine maanar MUHAMMADU ABDULLAHI ABDUZZATI..... ๐Ÿ’š

Address

Chanchga Minna Alladey Street
Minna

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Maitawasali baye posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share