NS Sport

NS Sport Any Update

WATA DABAN: Zuwan Malam Kabiru Gwambe da Araramma mlm Ahamd Suleman Dinar Shagalin Auren 'Yar Kwankwaso, ya jawo Cecekuc...
16/11/2024

WATA DABAN: Zuwan Malam Kabiru Gwambe da Araramma mlm Ahamd Suleman Dinar Shagalin Auren 'Yar Kwankwaso, ya jawo Cecekuce.

Me Zaku Ce???

Ku shigo Jaridar 👉NGR HAUSA👈 kuyi Follow karku bari komai ya wuce Ku.

DA ƊUMI-ƊUMIN SA: Gwamnan Jihar Kano, Engr. Abba Kabir Yusuf, Ya Tarbi Tsohon Shugaban Kasar Nijeriya, Olusegun Obasanjo...
16/11/2024

DA ƊUMI-ƊUMIN SA: Gwamnan Jihar Kano, Engr. Abba Kabir Yusuf, Ya Tarbi Tsohon Shugaban Kasar Nijeriya, Olusegun Obasanjo, Domin Halartar Daurin Auran 'Yar Dr, Rabiu Musa Kwankwaso A Yau asabar
Ku shigo Jaridar kuyi Follow NGR HAUSA kar ku bari komai ya wuce Ku.

16/11/2024

YANZU-YANZU: "Yan B!nd!gan Daji nacin Karen su ba Banbaka a Jihar Neja State.

Ku shigo Jaridar 👉 NGR HAUSA 👈 kuyi Follow kar ku bari komai y wuce Ku.

15/11/2024

YANZU-YANZU JARIDAR NGR HAUSA NA YIWA MAZIYARTAN TA BARKA DA DARE

14/11/2024

Mutane Kaɗan ne a cikin "ƴan Nijeriya ke amfana da tallafin mai kuma gwara da aka cire shi, Rahoto tare da Khadija Abdul Wahab.

Ku Shigo Jaridar 👉 NGR HAUSA 👈 kuyi Follow Domin Samun Shirye-ahiyen mu.

09/11/2024

😁😁😁

20/09/2024

Daga cikin Taskar Labari na: ku sha kallo Lafiya Manazartan Jaridar NGR HAUSA.

Karku manta kuyi Following na jaridar 👉NNGR HAUSA kar ku bari komai ya wuce ku.

19/09/2024

DAGA BAKIN MAI ITA: Menene Gaskiya akan Sojan da a kulle tsawon Shekaru 6 ?, Ku kalli wannan Video ɗin.

Karku manta kuyi Following na jaridar 👉NNGR HAUSAHNGR HAUSA karku bari komai ya wuce ku.

YANZU-YANZU: Dagaci A Yankin Birnin Gwari Ya Shaķi Iskar 'Yanci Bayan Ya Shafe Kwanki 140 A Hannun 'Yañ B1nď1gaDagacin K...
19/09/2024

YANZU-YANZU: Dagaci A Yankin Birnin Gwari Ya Shaķi Iskar 'Yanci Bayan Ya Shafe Kwanki 140 A Hannun 'Yañ B1nď1ga

Dagacin Kakangi dake yammacin karamar hukuman Birnin Gwari a jihar Kaduna ya samu dawowa gida daga hannun 'ýan b1ñďì1ga bayan ya shafe kwanaki 140 a hannunsu.

Ku Shigo Jaridar 👉NGR HAUSA👈 kuyi Following kar ku bari komai ya wuce ku.

19/09/2024

Aslm Maziyarta Jaridar NGR HAUSA barkan ku da Safiyar Alhamis

Address

Minna

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when NS Sport posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share