Tazkiyah Media Connect

Tazkiyah Media Connect Tazkiyyatun nafs
(1)

Masha Allah Allah ya kara albarkan zuri'a
06/06/2026

Masha Allah
Allah ya kara albarkan zuri'a

Alhamdulillah for this New generation 😍
06/06/2026

Alhamdulillah for this New generation 😍

Shehin mu kenan Kai kuma naka may be ya tafi campaign wa yan siyasa.وَإِنَّ الْعُلَمَاءَ وَرَثَةُ الْأَنْبِيَاءِKuma lal...
04/06/2026

Shehin mu kenan
Kai kuma naka may be ya tafi campaign wa yan siyasa.
وَإِنَّ الْعُلَمَاءَ وَرَثَةُ الْأَنْبِيَاءِ
Kuma lallai malamai su ne magadan Annabawa.
✍️ Adam-Attijaney

02/06/2026

Zaman maulidin Manzon Allah sallallahu Alaihi Wasallam da yagana jiya agarin zaria tare da maulana Prof Ibrahim Ahmad Maqary

Eid Adha Mubarak May Allah accept our sacrifice, forgive our shortcomings and bless us all with peace, mercy and barakah
27/05/2026

Eid Adha Mubarak
May Allah accept our sacrifice, forgive our shortcomings and bless us all with peace, mercy and barakah

20/05/2026

MASALLACIN JUMA’A WUSE ZONE 5 ABUJA

Karatun Littafin ASH-SHIFA
الفصل السابع.
تخصيصه صلي الله عليه وآله وسلم بتبليغ صلاة من صلي عليه أوسلم من الأنام

20-05-2026

15/05/2026

MASALLACIN WUSE ZONE 5 ABUJA

HALQA Ta 17 Cikin Fassarar Diwani
Daga MASALLACIN JUMA’A WUSE Zone 5 Abuja
15-05-2026

Sheikh Ahmad bin Ali Abu al-Fath:A shekarar 1961 miladiyya, Alƙali Shatim Mahmud ya kai ziyara zuwa wajen Sheikh Ahmad A...
14/05/2026

Sheikh Ahmad bin Ali Abu al-Fath:
A shekarar 1961 miladiyya, Alƙali Shatim Mahmud ya kai ziyara zuwa wajen Sheikh Ahmad Abu al-Fath, sai ya ce masa:
“Ya Sheikh Ahmad, mun zauna tare da kai a garin Shendowa, kuma ni ne alƙalin kotun garin a lokacin. Na yi cuɗanya da kai sosai, amma ban san matsayinka da darajarka ba sai bayan na shiga ƙarƙashin Sheikhina Ibrahim Salih رضي الله عنه.”
Sai Sheikh Abu al-Fath ya amsa da cewa:
“Da ba don Sharif ba, da mun yi kuka.”
Sannan ya ƙara da cewa:
“Da ba don Sharif ba, da babu wanda zai san ni.”

03/05/2026

NATIONAL MOSQUE ABUJA

Karatun Sunanat Thirmizy
Darasi 11 A Kitabu-siyari
03-05-2026

ALHAMDULLAH, MAULANA YA SHIGA SABON AIKI.مركز الشيخ إبراهيم نياس للبحوث والوثائقSHEIKH IBRAHIM NYASS CENTRE FOR RESEARCH...
29/04/2026

ALHAMDULLAH, MAULANA YA SHIGA SABON AIKI.

مركز الشيخ إبراهيم نياس للبحوث والوثائق

SHEIKH IBRAHIM NYASS CENTRE FOR RESEARCH AND DOCUMENTATION.

Allah Ya saka muku da alkhairi Maulana Prof. Ibrahim Maqari (H) Allah Ya iyamaku Ya qara karfafarku alfarmar Sayyiduna Rasulullahi (SAW).

Address

Misau
750101

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Tazkiyah Media Connect posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Tazkiyah Media Connect:

Share