
27/08/2025
A ranar 27 ga watan August ne 2015 aka nada Maimartaba Alhaji Ahmad Sulaiman MNI a matsayin sarkin Misau. Wanda dai dai yake da shekara goma kenan yau. Muna fatan Allah yaja zamanin sarki, Allah yakare masarautar Misau, Bauchi dama Nigeria gabadaya.
Congratulations your Royal Highness!