SINAN SAMBO

SINAN SAMBO AL KITABU WAS SUNNAH

💥💥💥
20/03/2024

💥💥💥

Take a look, this is Mangu market today Friday,Allah ya kawo mana zaman lafiya da kwanciyar hankali a Mangu, plateau da ...
17/02/2024

Take a look, this is Mangu market today Friday,
Allah ya kawo mana zaman lafiya da kwanciyar hankali a Mangu, plateau da Nigeria baki daya.

Congrats Rashiwan SamboAllah ya sanya alheri
14/08/2022

Congrats Rashiwan Sambo
Allah ya sanya alheri

Barka da warhaka fmly & frndsFrm this side
13/08/2022

Barka da warhaka fmly & frnds
Frm this side

11/08/2022

WAJIBI NE MUSULMI MATA SU LAZIMCI SUTURAR MUSULUNCI:

Sheikh Dr Ibrahim Jalo Jalingo

1. Wajibi ne a kan mace musulma ko ma mene ne mukaminta cikin Al’umma ta lazimci suturar Musulunci da mutunci. Wajibcin lazimtar suturar Musulunci hukunci ne da ya game dukkan mata musulmai: sawaa’un masu mulki ne su, ko kuwa matan masu mulki ne su.

2. Tabbas iya yadda musulma ko musulmi ke lazimtar dokokin Musulunci shi ne iya yadda za su samu yardar Ubangiji tare da zamantowa masu kima a idanun mutanen kirki.

3. Allah muke rokon Ya cusa mana son Imani tare da kawata mana shi cikin zukatanmu, Ya kuma cusa mana kin fasikanci tare da munana mana shi cikin zukatanmu. Ameen.

BARKANKY DA WANNAN LOKACI EN'UWA DA ABOKAI DA FATAN ALLAH YA KARA WA RAYUWARMU ALBARKA, MARASA LAFIYA DA SUKE ASIBITOCI ...
11/08/2022

BARKANKY DA WANNAN LOKACI EN'UWA DA ABOKAI DA FATAN ALLAH YA KARA WA RAYUWARMU ALBARKA, MARASA LAFIYA DA SUKE ASIBITOCI ALLAH KA BASU LAFIYA, MUKUMA ALLAH KA KARA MANA LAFIYA AMIN

SINANSAMBO
@@ # #

Address

Old Maket Mangu
Mongu Hausawa

Telephone

+2348146475459

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when SINAN SAMBO posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to SINAN SAMBO:

Share