Asasanta MUBI

Asasanta MUBI Funny šŸ˜‚

13/08/2026

"Ku tsaya ku ji da kune ku sako daga Gombawa"
Toh pah Khadija tayi kira zuwa ga "malam' na mu wato Professor Isa Ali Pantami akan matsala Ruwan sha da suke fama da shi a garin da ta ke da zama, Khadija sako ya iso mun gani kuma insha'Allahu, mata ne malam za su kai dauki a yan ki ku

Innalillahi wa inna ilaihirraji'un wanna abun da me yayi k**a ace dai Dan ta'adda kidnappers za su iya kira mutun da way...
11/08/2026

Innalillahi wa inna ilaihirraji'un wanna abun da me yayi k**a ace dai Dan ta'adda kidnappers za su iya kira mutun da wayar hannu kuma su nemi kudi fansa a kan kunuwa ya Sanda, kuma yan Sanda suji wanda a kayi san na kuma yan Sanda kuce yaje ya shirya da yan kidnappers in, ya biya kudin ya marɓo family nasa ka Najeriya,
"wallahi har kulum ina fada muku cewa in ba mu tashi mun tsaya wa kam'mu ba, abun da kada-kada zai ma'maye mu, harma ya kai matsayin ya kidnappers za su iya ajiye check point na su a bayan garin kabiya ka wuce,
ishaq Muhammad Abubakar ina taya ka jajen sace maka iyalai ka da kuma Taya ka bakin ciki yanda jami'an tsaro s**a yi maka haka, Allah ya baiya na maka iyalai ka ciki koshi lafiya ameen,
'Ni Asasanta MUBI ina tare da kai 100%

09/08/2026
GOBEN MATASAR MU A YAU  'ta ya kasa za ta cigaba bayan matasar su dauki makami a matsayin abun rubutu, sun dauki ta'adda...
09/08/2026

GOBEN MATASAR MU A YAU
'ta ya kasa za ta cigaba bayan matasar su dauki makami a matsayin abun rubutu, sun dauki ta'adda a matsayin karatu madadi a ga wanna yaro a university, wai shine a ke gani a matsayin dan jagaliya siyasar "oh" kasar mu.

Professor Isa Ali Pantami

09/08/2026

'Siyasar najeriya kenan'
"Mutumin da muke sa rai gobe zai iya amfanar kasar sa, Ashe ma kan sa bazai iya amma na ba.
Wa'anan ire-ire mutane su ne ake baiwa dubu biyu suje suyi ta'adda a kan mutumin da in yace zabe baza su kara gani shin ba,
Allah ya kiyaye mu da irin mutane da za su dauki makami a kan wani dan siyasar Ameen, Professor Isa Ali Pantami

"The Story Behind the Picture"The image you are looking at is a satellite view showing a complex of public schools locat...
06/08/2026

"The Story Behind the Picture"
The image you are looking at is a satellite view showing a complex of public schools located along Ahmadu Bello Way in Mubi town.
This compound houses four schools in a single location: Sabon Pegi Pilot Primary School, Army Children School, Sabon Pegi Secondary School, and the Special Education School (School for the Deaf).
However, my focus today is not on the school buildings themselves, but on an unacceptable issue occurring within the premises.
The first outline marks the boundary of the four schools. The second outline does not represent rocks, mud, or natural terrain.
So, what is actually there? Let me tell you: it is an active illegal dump site inside the school compound. In fact, the waste accumulation has crept right up to the classrooms. At Army Children School, the garbage heap sits directly outside the rear windows of the classrooms—barely three feet away.
My question is: Why is refuse being dumped inside a school compound, right next to learning spaces?
To make matters worse, this garbage is burned periodically. The resulting smoke drifts directly toward the classrooms, posing serious health risks to the children studying inside.
• Are the school authorities unaware of this situation, or are they simply turning a blind eye?
• Did the government authorize this area as a waste disposal site, or have local residents converted the school grounds into a community dump?
If the government authorized this practice, the decision needs an immediate and urgent review. If local residents are responsible for dumping the waste, the government must intervene promptly to resolve this unacceptable situation at an institution meant for educating our children.

05/08/2026

Ba karamin ma'maki nayi ba
Da
Akace min wai a Garin MUBI akwai kugiyar layoyi ba wato NBA

Yanzu ina hawa online sai na tanda mummunar labari akan wanna yaro,    'Allah ya kiyaye dama har yanzu anayi wa mutane c...
03/08/2026

Yanzu ina hawa online sai na tanda mummunar labari akan wanna yaro,
'Allah ya kiyaye dama har yanzu anayi wa mutane cin garin 'MUBI' mutunci nan.
'wanna lbr na bakin ciki da bacin rai,
Wanna yaro ba sata yayi ba, ba Dan ta'adda bane ba, ba kidnapping ya yi ba, kawai ya hau mashin mai aiki da chiji ne kawai Soja ya sa bindiga ya harbi shi,
'Soja da ya harbi yaro ne ba'a filin daga ba ya harbe sa ba, har cikin gida ya bi yaro nan ya harbe sa, kan ya ki basa mashi mai aiki da chiji, a matsayin ya k**a mashin in, maganar gaskiya sojojin ciki garin 'MUBI' suna chin zarafin mutune

HQ Nigerian Army

Oh world, where are you taking us?In the first picture, you can see Dauda Kahutu Rarara bowing down respectfully before ...
01/08/2026

Oh world, where are you taking us?
In the first picture, you can see Dauda Kahutu Rarara bowing down respectfully before Sheikh Dr. Isa Ali Pantami—for no other reason than the fact that they belonged to the same political party, the APC.
Yet, in the second picture, singer Rarara is openly disrespecting and insulting Sheikh Pantami. The question here is: What exactly does Rarara mean by this?
Are you trying to suggest that anyone inside the APC is automatically clean and righteous, while anyone outside it is branded a thief? And if an APC member defects to another party, do they magically become guilty overnight?
Does this imply that no APC member can ever be at fault, even if they commit actions that harm Katsina State or Nigeria at large—are they automatically exonerated of all wrongdoing?
By God, it seems today that even if a corrupt former governor—or even a notorious terrorist like Bello Turji—were to join the APC, they would instantly be declared blameless in the eyes of APC partisans. But reasonable, right-thinking people know better.
What is truly tragic is the strong likelihood that Rarara will turn around and insult the current President once his four-year term comes to an end, just as he did to former President Muhammadu Buhari after his tenure concluded.
To his ignorant media supporters who cheer and delight when he insults leaders and pious, upright servants of God: mark my words, sooner or later, he will insult your own parents right before your eyes.
As the saying goes, a scholar's single day of rest is worth more than a fool's entire lifetime of handouts. Dauda, you have now made it clear to everyone that you do not truly care about Northern Nigeria.
I swear, if the APC were not in power today, you would be bombarding everyone with songs complaining about insecurity, corruption, and the decay of education. But because it is your party ruling, you remain dead silent on real issues—only emerging to slander and insult honorable people.

Professor Isa Ali Pantami
Dauda Kahutu Rarara

23/07/2026

Celebrating my 4th year on Facebook. Thank you for your continuing support. I could never have made it without you. šŸ™šŸ¤—šŸŽ‰

Address

Yelwa World
Mubi

Telephone

+2347061760697

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Asasanta MUBI posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Asasanta MUBI:

Shortcuts

Share