27/11/2025
Innalillahi Wa'inna Ilahiraji'un😭!
Allah yayiwa Maulana Sheikh Ɗahiru Usman Bauchi Rasuwa,
Muna Addu'ar Allah Yajiƙansa Da Rahama, Allah Yakarɓi Kyawawan Ayyukansa, Allah Ya Sadashi Da Annabin Rahama Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wa'alihi Wasallam😢.
Gaskia munyi babban rashi
Muna miqa sakon ta aziyarmu ga iyalai, Masoya da musulmin duniya baki daya
Allah ya jaddada rahama a gareshi Ameen
Muma Allah Ya Kyautata Ƙarshen Mu Ameen