GRTV Media News

GRTV Media News Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from GRTV Media News, Media/News Company, Gella, Mubi.

23/03/2025

Al'umar Mubi ta arewa Kudu da Maiha na cewa
"Wannan Ramadan,
Hon. Jafar Haske ya sauƙaƙa mana. Wannan shinkafa da kuɗin da aka ba ni za su ciyar da ‘ya’yana kuma su sanya su cikin tufafi na Sallah. Muna addu’ar Allah Ya saka masa da alheri

Daga Najib Abubakar Speaker

20/03/2025

Yadda Kuya Ya Zagaya Karamar Hukumar Sa Ta Mubi Ta Kudu....

24th 11 2024INNALILLAHI WA'INNA ILAYHIN RAJ'UNKULLU NAFSIN ZA'IKATUL MAUT (TA'AZIYA )A Madadin JAGORAN Mu Tareda IYALAN ...
24/11/2024

24th 11 2024

INNALILLAHI WA'INNA ILAYHIN RAJ'UN

KULLU NAFSIN ZA'IKATUL MAUT

(TA'AZIYA )

A Madadin JAGORAN Mu Tareda IYALAN Sa.

Hon. Isa Musa Yana Mai Mika Sakon Ta'aziyar Sa Ga Iyalan Marigayi Alh Marafa Wanda Akafi Sanin Sa Da (Hakimin Mugulbu) Sarkin Yamman Mubi

Wanda Allah Ya Masa Rasuwa (Hakimin Mugulbu)

Hon. Isa Musa Jarumai Gude
Jagaban O F Mubi
Makama Nassarawo District

Yayi Matukar Kaduwa Dajin Wannan Rasuwa Da Nuna Alhinin Sa, Da Yamman Nan (Hakimin Mugulbu) Mutum Ne Mai Hakuri Da Dattaku,

Dahaka Muke Rokon Allah Madaukakin Sarki Yasa Annabi Ya Karbi Bakuncin Sa, Alfarmar Annabi Da Alqur'ani.

Allah Ya Albarkaci Zuri'ar Sa Ya Kara Ba 'Yan Uwan Sa Da Iyalan Sa Da Abokan Arziqi Hakurin Juriya Rashin Sa, Ubangiji Allah Ta'ala Yajikan Sa Da Rahama Tareda Musulman Duniya Baki Daya

Idan Tamu Tazo Allah Yasa Mucika Da Imani

21/11/2024

Jarumai Mubi visit Isa Black donated 200k, pays bills, at Specialist Hospital Yola

Hon Isa Musa Jarumai Mubi, Makaman Nassarawo stormed Specialist Hospital Yola, Condole Isa over incident of missed bullet during operation pays patients bills and donated cash.

Jarumai also paid the bills for patients who had been discharged but were still at the hospital because they couldn’t afford the bills, he decided to help those who he meet at the hospital during the visit.

Their bills range to N10,000 each.

Jarumai also made general cash donations to patients across the different wards of the hospital including oncology, gynaecology, children, and the male medical wards.

He said, “ they have been doing this not because of politics but for the sake of Allah, donated to widows and sometimes to communities facing crises.”

Malama Maimuna Dada, the mother of the patient Isa Black thanked Hon Isa Musa Jarumai, for the donation, saying it has brought her family succour and will enable them to proceed with the treatment.

Jarumai Mubi visit Isa Black donated 200k, pays bills, at Specialist Hospital Yola Hon Isa Musa Jarumai Mubi, Makaman Na...
20/11/2024

Jarumai Mubi visit Isa Black donated 200k, pays bills, at Specialist Hospital Yola

Hon Isa Musa Jarumai Mubi, Makaman Nassarawo stormed Specialist Hospital Yola, Condole Isa over incident of missed bullet during operation pays patients bills and donated cash.

Jarumai also paid the bills for patients who had been discharged but were still at the hospital because they couldn’t afford the bills, he decided to help those who he meet at the hospital during the visit.

Their bills range to N10,000 each.

Jarumai also made general cash donations to patients across the different wards of the hospital including oncology, gynaecology, children, and the male medical wards.

He said, “ they have been doing this not because of politics but for the sake of Allah, donated to widows and sometimes to communities facing crises.”

Malama Maimuna Dada, the mother of the patient Isa Black thanked Hon Isa Musa Jarumai, for the donation, saying it has brought her family succour and will enable them to proceed with the treatment.

Allah Ghafarta Maka Alh Abdu DigilSohon Shugaban Karamar Hukumar Mubi Ta Arewa.....
19/11/2024

Allah Ghafarta Maka Alh Abdu Digil

Sohon Shugaban Karamar Hukumar Mubi Ta Arewa.....

Congratulations The First MAKAMA NASSARAWO DISTRICT NA FARKO Hon Isa Musa Jarumai Gude...
06/11/2024

Congratulations The First MAKAMA NASSARAWO DISTRICT NA FARKO Hon Isa Musa Jarumai Gude...

💥Appreciation Letter From the Decks Isa Ahmadu College of Arabic and Islamic Studies Staff. 🙏Thank you Hon. Jaafar Abuba...
05/11/2024

💥Appreciation Letter From the Decks Isa Ahmadu College of Arabic and Islamic Studies Staff. 🙏
Thank you Hon. Jaafar Abubakar Magaji Hasken Mubi 💥🙏

✍️Najib Abubakar Speaker 🔊🔊🔊🔊🔊

04/11/2024

Budaddiyar Wasika Ga Alumman M3 Musamman Matasa Masu Kaunar Kawa Cigabah A Yankin Mu Na Mubi Ta Kudu Mubi Ta Arewa Har Zuwa Maiha .....

Daga Naku
Najib Abubakar Speaker 🔊🔊🔊

Yadda Wasu Matasa S**a Gudanar Zanga Zangar Lumana Agarin Mubi Angudanar Da Zanga Zangar Ne Domin Nemawa Wasu Mutane Da ...
02/11/2024

Yadda Wasu Matasa S**a Gudanar Zanga Zangar Lumana Agarin Mubi

Angudanar Da Zanga Zangar Ne Domin Nemawa Wasu Mutane Da Aka Chi Musu Mutunchi A kan Al'Amuran Siyasa.
1 Muhammad Auwal
2 Hon Silas Mujilu
3 Hon.Saidu Nera.....
Menene Ra'Ayinku

Address

Gella
Mubi

Telephone

+2347031319175

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when GRTV Media News posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share