الإسلامThe Solution for Humanity

الإسلامThe Solution for Humanity Adamu Aliyu lives in Lamorde Ward, near Army Barrack, MUBI South, Adamawa State Nigeria. I'm a Bus

29/04/2024
...🤣🤣 TACE ATAKAICE DE KAI USTAZ NE KO, NA CE  MATA SHEIKH ADAM AKE KIRANA, AMMA SUNANA ADAMU ALIYYU🤣 🤔✍️👇👉Nasan zaka so...
16/01/2024

...🤣🤣 TACE ATAKAICE DE KAI USTAZ NE KO, NA CE MATA SHEIKH ADAM AKE KIRANA, AMMA SUNANA ADAMU ALIYYU🤣 🤔✍️👇

👉Nasan zaka so kaji yanda ta kaya ko. Ɗazu mukami arangama da wata kan batun fatawan malam inda ta ce dani "Naga kanata rubutu akan wannan batun.
👉Nace :Wane batu kenan ƴar-uwa?
👉Tace:Asema kana da saukin kai, har ƴar-uwafa kacemin
👉Nace:Eh mana, Sunanki na gani, musulmi ay ɗan-uwan musulmi ne. Wane batu k**e magana?
👉Tace:Maganan wanda yunwa ya tsananta agareta kuma batada yadda zata yi.
👉Nace:Ay ƴar-uwa tuni Allah ya samar da mafita ga Wanda yunwa ya tsananta a gareshi ko agareta. Allah ya faɗi yanda zata yi.
👉 Tace:Ay professor ma ya faɗa 🤣 , ababin larura zata bada kanta ayi zina da ita , beharamtaba.
👉Nace: A'a de ƴar-uwa, ba haka yake nufi ba!
👉Tace:Mu haka mukami
👉Nace:Bari immiki bayanin yanda lamarin yake.
👉Tace: A'a wallahi, ay naga kwata-kwata kai baka fuskanci mas'alan ba, ko ince watakila iliminkane be kai ka gane ba.
👉Nace: To me ya ce wai , kuma dame yakafa muku hujja wai ?
👉Tace:Da jima'i
👉Nace:kode ijma'i? Kinsan da Yaren ilimi yake magana, watakila baki iya kira dede ba.
👉Tace:koma menene dai, me yasa bazaka yarda dashi ba, ko kaima de Ustazne ko?
👉Nace: kamanya fa, Sheikh Adam ake min inkiya de, amma Adamu sunana.
👉Tace: To me ya sa kake da yawan ƙakale-kakale , ay shima da musulunci ya kafa hujjanshi.
👉Nace : To Ni kuma bari inkafamiki nawa hujjan kiji. Acikin Alkur'ani, a suratul bakara aya ta 173 Allah ya ce "Lalle Allah ya haramta wa Muminai su ci mushe ko kuma suci daga jini ko kuma suci naman alade da ma Duk wani abinda aka yankabadon Allah ba, wanda tsananin bukata tasa yaci(daga Mushe, jini ko naman alade) badon yana soba kuma badon yana son saɓawa dokokin Allah ba babu zunubi akansa lalle Allah me yawan gafara ne kuma me cikakken rahamane".
👉Tace:Yawwa ase de ka gane, Kaganiko hirammu yayi amfani, ay dama Maganan kenan "Allah me yawan gafara ne kuma me cikakken rahamane. Asede kai ba USTAZ bane, yasayyadine kai🤣
👉Nace:Ke, ki fahimceni , abinda Ayan yake nufi shine "Wanda yunwa ya tsananta a gareshi yaji kaman ze mutu kuma babu yanda zeyi se yaci mushe ko jini ko naman alade har zuwa lokacin da ya samu abinci, Allah baze kamashi dalefin zunubin da ya aykataba , amma acikin Ayan bakiji nace miki ance harda wanda tayi zina don tsananin yunwa ba.
👉Tace:To mukam ƴan malikiyya ne.
👉Nace: Ay Ayan da na gayamiki acikin Alkur'ani yake kuma kowane musulmi tashafa, matukar muminine kuma me katange kanshi ko kanga daga alfasha.
👉Tace: Inanufin mazhaban malikiyya nake bi, Ni na ƴar izala nace
👉Nace:Eh ay ƴar-uwata , babu inda imamu Malik Ibnu Anas, ko almajiransa Wa'yanda sune malaman malikiyya ko kuma malamansa s**a taɓa bada fatawan ayi zina don asamu abinci. Asalima sunfi kowa bi a sannu, Tsantseni da hangen nesa wajen bada fatawa ko yin istinbaɗi cikin mazhabansu. Kuma malam malikiyya dadama sunyi tafsirin Alkur'ani, amma ba taɓa ganin inda s**ayi irin wannan fatawan ba.
👉Tace:me kake nufi yanzu
👉Nace:Aji tsoron Allah kar ayi zina, idan yunwa ya tsananta babu yanda za'ayi kuma ana tsoron kar amutu, to Gara anemia ganyayyakin itatuwa aci ko abin ɗaya cikin waƴancan hanyoyin da Allah yayi ishara dasu a cikin Ayan suratul bakara, ko kuma de ake ayi aykatau don asamu abinda za'a ci ko ayi roko ko Bara har zuwa lokacin da za'a samu wadatuwa daga tsananin yunwa.domin Sahabbai ma da akayi matsananciyar yunwa a Madina, ganyayyakin itatuwa s**ayi taci don gudun salwantan rayuwansu, s**atayin bahaya irin yanda dabbobi sukeyi wancan lokacin.
👉Tace:Anya kuwa hadisinkannan name rauni bane?
👉Nace:Ayan dana gaya mikinnan bayi da rauni. Kuma shine zancen Allah. Kinga kuwa ay ba wanda ya kai Allah gaskiyan zance .
👉Tace: Karabamin hankalina wallahi ustaz. da baanyi maganannan da kai Bama .
👉Nace;Ay shima professor misalifa ya bayar a cikin karatu, bece aje ayi zinaba.
👉Tace: Amma ay ya faɗa mtcheeww, bari se na sake tambayan sayyidina anguwammu✍️

Abokina, Kasami me kayan ɗabi'a lalle kyawawan ɗabi'a awurin mumini suna ɗaukaka darajansa kaman me yini da azumi kuma y...
04/01/2024

Abokina, Kasami me kayan ɗabi'a lalle kyawawan ɗabi'a awurin mumini suna ɗaukaka darajansa kaman me yini da azumi kuma ya kwana yana tsayuwar dare yana Sallah.

Abokina ka kula, kayi ta ka sansan a mu'amalanka da kafafen sada zumunta, ka zamo me yaɗa ababen amfani ga abokanka hala...
03/01/2024

Abokina ka kula, kayi ta ka sansan a mu'amalanka da kafafen sada zumunta, ka zamo me yaɗa ababen amfani ga abokanka halaltattu kada ka ya ɗa miyagun ababe waƴanda zasu ta ra maka zunubi tunkana raye har bayan mutuwanka. Kasani duk abinda ka yaɗa na alheri ko sharri kanada lada ko alhaki me gudana. Allah ya tsare mu.

Address

Mubi

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when الإسلامThe Solution for Humanity posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category