Dr Emmanuel N Musa Support Group Mubi Zone

Dr Emmanuel N Musa Support Group Mubi Zone Just to Support Emmanuel N Musa for his ambition

24/09/2025

Kashi na Farko

Wannan shine shiri na musamman Wanda wato Dake yake Daukan Nauyi domin yada manufofin da alkhairin Dan Alkhairi jini alkhairi Kuma alkhairin da Kansa wato Dr Emmanuel N Musa jirgin fiton al.umman jahar adamawa

Fatan za.ayi sauraro cikin nitsuwa da kwanciyar hankali

OUR GREAT LEADER Dr. Emmanuel N. Musa, President of Emnamu Foundation, Pays Courtesy Visit to Alliance Power Generation ...
24/09/2025

OUR GREAT LEADER

Dr. Emmanuel N. Musa, President of Emnamu Foundation, Pays Courtesy Visit to Alliance Power Generation Company in Abuja

Dr. Emmanuel N Musa The President of Emnamu Foundation, paid a courtesy visit to Dr. Modibbo Mohammed Gidado , the Managing Director and Chief Executive Officer of Alliance Power Generation Company, at his office in Abuja.

The visit was aimed at fostering collaboration between the Emnamu Foundation and Alliance Power Generation Company, particularly in areas of sustainable development, youth empowerment, and corporate social responsibility. Dr. Musa commended Dr. Modibbo for his visionary leadership in advancing Nigeria’s power sector through innovative solutions that contribute to national growth and energy security.

In his remarks, Dr. Modibb expressed appreciation for the visit and acknowledged the efforts of Emnamu Foundation in driving social and economic empowerment initiatives across communities. He further highlighted the importance of partnerships between the private sector and non-governmental organizations in tackling critical challenges such as energy access, education, and employment opportunities.

The meeting provided both leaders the opportunity to explore avenues of mutual interest, including joint projects that would positively impact local communities. Both parties reaffirmed their commitment to strengthening cooperation in ways that align with Nigeria’s development agenda.

The courtesy visit reflects the Emnamu Foundation’s continuous engagement with key stakeholders in order to expand its impact and fulfill its mission of promoting sustainable development, empowerment, and humanitarian support.

Zabin Talakawa Kuma Jirgin Fiton Talakawa
24/09/2025

Zabin Talakawa Kuma Jirgin Fiton Talakawa

Haduwan Alkhairi insha Allahu akwai Nasara da yardan AllahGa Dr Emmanuel N Musa Ga NSA Mallam Nuhu Ribado
23/09/2025

Haduwan Alkhairi insha Allahu akwai Nasara da yardan Allah

Ga Dr Emmanuel N Musa Ga NSA Mallam Nuhu Ribado

23/09/2025

Just in.

HE, Dr. Emmanuel N Musa meets National Security Adviser Mallam Nuhu Ribadu in his office.

Masu bin Shafin mu Ku bibiyi wannan Shafin don ganin cigaba da Tallafin Dr Emmanuel N Musa jirgin fiton Al.umma
22/09/2025

Masu bin Shafin mu Ku bibiyi wannan Shafin don ganin cigaba da Tallafin Dr Emmanuel N Musa jirgin fiton Al.umma

WANNAN SHINE GABAN FARKO NA BADA TALLAFI A BANGAREN ILIMI WANDA YARIMA DAN SARKI YAYI AJAHAR LAGOS ALBARKACIKIN DR EMMAN...
22/09/2025

WANNAN SHINE GABAN FARKO NA BADA TALLAFI A BANGAREN ILIMI WANDA YARIMA DAN SARKI YAYI AJAHAR LAGOS ALBARKACIKIN DR EMMANUEL N MUSA

Kowa dsi yasan Ilimi shine hasken rayuwa Kuma sai da Ilimi za.a aiwatar da komai na rayuwa hakan yasa inkiya da Wanda ke jahar Lagos ya dau nauyi tallafawa Dalibai dayawa akarkashin baya Goya Marayu har da masu Iyayen ma

Don haka Ku cigaba da bibiyar wannan Shafin don ganin Dumbin aikin alkhairin Dr Emmanuel N Musa Mai gidauniyar Emnamu Foundation

22/09/2025

Sabon wakan Uban Marayu Wato Dr Emmanuel N Musa Wanda Danjuma Adamu inkiya da Yarima Dan Sarki Dake Lagos ya dau nauyi Yi

Fatan za.ayi sauraro lfy

21/09/2025

Ku cigaba da bibiyar wannan Shafin namu akwai Labari Mai dadi

07/03/2024

Assalamu Alaikum fatan alkhairi ga masu bibiyar mu aduk inda suke..

Address

Mubi
Mubi
600011

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dr Emmanuel N Musa Support Group Mubi Zone posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share