YAR DANYA CE.

YAR DANYA CE. Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from YAR DANYA CE., Digital creator, muslimbalayardanya123@gmail. com, Musawa.

04/05/2025

Alhamdullillah
Allah ya karama annabi Muhammad daraja Ameen 🙏

18/04/2025

Barkankuda safiyar wannan JUMA A

"Duk wanda yaje Masallaci ranar Juma'a, ya saurari hudubar Liman, kuma aka yi Sallar tare dashi, za'a yafe masa zunubban kwanaki bakwai da s**a wuce, da kuma 'karin kwanaki uku".

~ Zunubban kwanaki goma da s**a wuce za'a yafe ma wanda laifin da ya samu Huduba da Sallar Juma'a tare da Liman a Masallaci.
🎤:
Inji Manzon Allah (S.A.W).
Karanta Sahihu Muslim, Hadisi na 857.

18/04/2025

Akwai sababbin ayukanmu suna Nan a channel Dina Mai suna DJ yahuu boy ku Danna mana 👍subscribe

18/04/2025

Alhamdullillah

18/04/2025

Happy juma at Kareem 🙏🥰

Address

Muslimbalayardanya123@gmail. Com
Musawa

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when YAR DANYA CE. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share