
07/11/2024
GAIYATA! GAIYATA!! GAIYATA!!!
MAULUD!
MAULIDIN SHUGABA SAIYIDINA RASULULLAH AGARIN MASAKA (1446-2024).
Shaharar'riyan Kungiyar Agajin Matasan Addinin Muslunci "Fityanul Islam" Ta Kasa. Na Kamaar Hukumar Karu dake Reshen Jihar Nasarawa.
Na Rassan (Detachment) dake Masaka Zamfarawa.
Suna Farincikin Gaiyatan Yan Uwah Musulmai Musanman Masoya Saiyidina Rasulullah (S.A.W) Zuwa Gurin Gudanarda Maulidin da s**a saba Gudanarwa Aduk Shekara.
Wanda Bee Iznillahi Ta'alah Zai gudana kamar haka:
Ranar: Juma'a 06 Jimadah Ula, 1446 Daidai da 08 November, 2024
GurinTaron Maulidin: Masaka, Akan hannyar (Jar kanwa) Anguwan Zanfarawa. Masallacin Juma'a.
Lokaci: Karfe 8:00pm Na Dare (Bee Iznillah) Har Wayewan Gari.
ALLAH YABADA IKON HALARTAN KIRAN RASULULLAH, SANNAN ASANARDA WAYENDA BASU SAMU SAKOBA.
Nagode.
📝 : Usman Bin Abdullahi Ladan
Fityanul Islam Media
Karu Nasarawa State.
09125373282